Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Ayyukan Hadin Gwiwa Tsakanin Rundunonin Sojin Kasashen Masar Da Rasha

    Ayyukan Hadin Gwiwa Tsakanin Rundunonin Sojin Kasashen Masar Da Rasha

    Oct 13, 2016 02:04

    Rundunononin soji na kasar Masar da Rasha na shirin gudanar da wani gagarumin atisayi a karon farko, da nufin karfafa ayyukan hadin gwiwa a tsakaninsu.

  • An Fara Gurfanar Da Shuwagabannin yan Uwa Musulmi A Gaban Kotu A Kasar Masar

    An Fara Gurfanar Da Shuwagabannin yan Uwa Musulmi A Gaban Kotu A Kasar Masar

    Oct 08, 2016 08:22

    An fara gurfanar da shuwagabannin kungiyar ikhwanul muslimin na kasar Masar a gaban kulia.

  • Ma'aikatar Kula Da Harkokin Addini A Masar Ta Bada Sanarwan Rufe Hubbaren Imam Husain(a) Da Ke Birnin Alkahira

    Ma'aikatar Kula Da Harkokin Addini A Masar Ta Bada Sanarwan Rufe Hubbaren Imam Husain(a) Da Ke Birnin Alkahira

    Oct 06, 2016 12:17

    Ma'aikatar harkokin addini na kasar Masar ta bada sanarwan cewa zata rufe hubbaren Imam Husain(a) da ke birnin Alkahira a ranakun tasu'a da kuma aashoora saboda matsalar tsaro.

  • Halakar 'Yan Ta'adda A Yankin Tsibirin Sina Na Kasar Masar

    Halakar 'Yan Ta'adda A Yankin Tsibirin Sina Na Kasar Masar

    Oct 05, 2016 02:19

    Jami'an tsaron Masar sun kashe wasu gungun 'yan ta'addan kungiyar Baitu-Maqdis a yankin Tsibirin Sina na kasar.

  • 'Yan Sandan Masar Sun Bindige Wani Babban Kusa A Kungiyar Muslim Brotherhood

    'Yan Sandan Masar Sun Bindige Wani Babban Kusa A Kungiyar Muslim Brotherhood

    Oct 04, 2016 07:46

    'Yan sandan kasar Masar sun bindige wani babban kusa na kungiyar Muslim Brotherhood da aka haramta a kasar tare da wani memba a kungiyar har lahira yayin wani musayen wuta tsakanin bangarori biyu a daren jiya.

  • Yan Ta'adda Sun kashe Jami'an Tsaron Masar Biyar A Tsibirin Sina

    Yan Ta'adda Sun kashe Jami'an Tsaron Masar Biyar A Tsibirin Sina

    Oct 03, 2016 13:50

    Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ta sanar da cewa: Harin ta'addanci ya lashe rayukan 'yan sandan kasar biyar a garin Arisha da ke lardin Arewacin Tsibirin Sina.

  • An hallaka 'yan ta'adda 12 a tsibirin Sinai na kasar Masar

    An hallaka 'yan ta'adda 12 a tsibirin Sinai na kasar Masar

    Oct 03, 2016 02:16

    Majiyar tsaron Masar ta sanar da hallaka 'yan ta'adda 12 yayin wani gumurzu tsakanin Sojojin kasar da 'yan ta'addar a tsibirin Sinai

  • Wato Kotu A Masar Ta Yi Watsi Da Bukatar Bata Yerejjeniyar Sayarda Wasu Tsibiran Kasar Ga Saudia

    Wato Kotu A Masar Ta Yi Watsi Da Bukatar Bata Yerejjeniyar Sayarda Wasu Tsibiran Kasar Ga Saudia

    Sep 30, 2016 02:05

    Wata kotu a kasar masar ta yi watsi da bukatar dakatar da yerjejeniyar da gwamnatin kasar ta cimma da saudia kan mayar da ikon wasu tsibiran kasar ga kasar ta saudia.

  • Ci Gaba Da Cin Zarafin Fursunonin Siyasa A Gidajen Kurkukun Kasar Masar

    Ci Gaba Da Cin Zarafin Fursunonin Siyasa A Gidajen Kurkukun Kasar Masar

    Sep 29, 2016 02:17

    A rahoton da kungiyoyin kare hakkin bil-Adama suka fitar a jiya Laraba yana dauke da bayanin cewa: Fursuononin siyasa suna ci gaba da fuskantar mawuyacin hali a gidajen kurkukun kasar Masar musamman gidan kurkukun Aqrab da ke birnin Alkahira fadar mulkin kasar.

  • Masar : Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Hadarin Kwale-kwale Ya Karu Zuwa 202

    Masar : Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Hadarin Kwale-kwale Ya Karu Zuwa 202

    Sep 28, 2016 07:00

    Rahotanni daga kasar Masar na cewa, yawan mutuwan da suka mutu a kwale-kwalen nan da ya nutse da bakin haure a lardin Behaira da ke gabar ruwan arewacin kasar ya karu zuwa 202.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS