-
Masar Ta Bukci Hadin Kai Tsakanin Kasashen Iran, Saudiyya, Masar da Indonesiya
Sep 26, 2016 07:27Ministan harkokin wajen kasar Masar ya bukaci hadin kai tsakanin kasashen Iran, Masar, Saudiyya da Indonesiya da nufin farfado da ci gaban kasashe masu tasowa.
-
Masar: Fiye da 'yan ci rani 100 ne su ka mutu a gabar ruwan kasar Masar
Sep 24, 2016 04:51MAsar ta bayyana mutuwar fiye da mutane 100 yan gudun hijira
-
Kotu A Masar Ta Dage Zaman Sauraren Shari'ar Tsohon Shugaban Kasar Muhammad Morsi
Sep 23, 2016 06:22Kotu a kasar Masar ta dage zaman sauraren shari'ar tsohon shugaban kasar da aka zaba ta hanyar dimokaradiyya Muhammad Morsi zuwa 20 ga watan Oktoba.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Ran Sojan Masar Guda Tare Da Jikkata Wasu Na Daban A Arewacin Kasar
Sep 22, 2016 07:31Harin wuce gona da iri da wasu gungun 'yan ta'adda suka kaddamar kan tawagar sojojin Masar a garin Sheikh Zuwaid da ke lardin Tsibirin Sina a shiyar arewacin kasar ya lashe ran soja guda tare da jikkata wasu uku na daban.
-
Masar Ta Bayyana Shirinta Na Taka Rawa A Fagen Yaki Da Ta'addanci Da Fataucin Mutane
Sep 20, 2016 13:08Shugaban kasar Masar ya bayyana shirin kasarsa na hada kai da kasashen duniya gami da kungiyoyin kasa da kasa a fagen yaki da ta'addanci da fataucin mutane.
-
Matuka Jirgin saman Masar biyu sun hallaka sanadiyar faduwar wani Jirgin soja mai saukar Ungulu
Sep 19, 2016 13:14Kafafen watsa labaran Masar sun sanar da faduwar waji Jirgin soja mai saukar Ungulu na Kasar a arewacin kasar, tare da hallaka matukan sa biyu.
-
Masar : An Bada Umurnin Rike Kaddarorin Masu Fafatuka
Sep 17, 2016 11:02Kotu a Masar ta bada umurnin rike kaddarorin wasu shahararun masu fafatukar kare hakkin bil adama da kuma wasu kungiyoyi masu zamen kansu a ci gaba da bincike akan zubawa wata kungiyar fara hula kudi daga ketare.
-
Gwamnatin Kasar Masar Ta Kara Tsananta Tsaro A Kan Iyakarta Da Libya
Sep 16, 2016 00:59Sojojin Kasar Masar sun kara karfafa matakan tsaro a kan iyakar kasar da kasar Libya don hana mayakan yan ta'adda shiga kasarsu.
-
Misrawa 16 sun rasu kafin fara aikin hajjin bana
Sep 10, 2016 06:40Ministan Lafiya na Masar ya sanar da cewa ya zuwa yanzu Maniyata aiki hajji 'yan kasar 16 ne suka rasa rayukansu a Saudiya.
-
Bukatar Al'ummar Masar Kan Neman Murabus Din Shugaban Kasar Abdul-Fatah Al-Sisi
Sep 04, 2016 01:23Kiyayya da salon mulkin shugaban kasar Masar Abdul-Fatah Al-Sisi yana ci gaba da daukan sabon salo, inda a halin yanzu al'ummar kasar suka fara neman ya yi murabus daga kan karagar shugabancin Masar sakamakon bakar wahalar rayuwa da karin tabarbarewar harkar tattalin arziki da na tsaron kasa.