-
Shugaban Kasar Masar Ya Jaddada Muhimmancin Kare Kasashen Yamen, Siriya da Libiya Daga Wargajewa
Sep 02, 2016 13:17Shugaban kasar Masar ya bayyana cewa; Matakin warware matsalolin kasashen Yamen, Siriya da Libiya shi ne kawo karshen tashe-tashen hankula a kasashen ta hanyar lumana tare da kokarin ganin ba su kai ga tarwatsewa ta hanyar ballewar yankunan kasashen a matsayin kasashe masu cin gashin kai ba.
-
Al'ummar Masar Sun Dawo Daga Rakiyar Shugabancin Abdul-Fatah Al-Sisi
Aug 30, 2016 06:25Kuri'ar jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a kasar Masar tana nuni da cewa; Kashi 74 cikin dari na jama'ar da suka bayyana ra'ayinsu sun nuna rashin amincewarsu da ci gaba da shugabancin Abdul-Fatah Al-Sisi a kasar.
-
Azhar: Ta'addanci Kaucewa Koyarwar Addinin Musulunci Ne.
Aug 26, 2016 07:19Kaucewa Koyarwar Musulunci Ya ke jawo aikata ta'addanci
-
An BUde Taron Farko Na Kusanci A Tsakanin Mazhabobin Musulunci A Masar
Aug 26, 2016 07:16Taron hadin kan mazahabobi a masar
-
Gyara Akan Furucin Ministan Harkokin Wajen Kasar Masar Akan Palasdinawa
Aug 23, 2016 07:40Gyara Maganar Ministan Harkokin Wajen Masar
-
Tashin Bom A Yankin Sinaa Na Kasar Masar
Aug 20, 2016 04:02Harin Ta'addanci A Yankin Sinaa
-
Jami'an Tsaro A Yankin Sina Na Kasar Masar Sun Gano Wata Mashiga Ta Karkashin Kasa Na Kungiyan Daesh
Aug 18, 2016 11:40Majiyar jami'an tsaro a kasar Masar ta bayyana a yau Alhamis cewa sojojin kasar Sun gano wata mashiga ta karkashin kasa na kungiyar yan ta'adda ta Daesh a yankin Sina.
-
Sojojin Masar Sun Dakile Wani Harin Kunan Bakin Waken 'Yan Ta'adda A Yankin Tsibirin Sina Na Kasar
Aug 17, 2016 01:18Majiyar tsaron Masar ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun dakile wani harin kunan bakin wake da 'yan ta'adda suka shirya kai wa kan sojojin kasar da suke gudanar da binciken ababan hawa a lardin Tsibirin Sina na kasar a jiya Talata.
-
Sojojin Kasar Masar Ukku Ne Suka Rasa Rayukansu A Wani Harin Ta'addanci A Yankin Sina
Aug 15, 2016 07:38Sojojin kasar Masar 3 ne aka tabbatar da mutuwarsu a yankin Sina ta arewa sanadiyyar harin ta'addanci.
-
Gwamnatin Masar Ta Yi Watsi Da Sharadin Turkiyya Na Kyautata Alaka Da Ita
Aug 14, 2016 12:52Gwamnatin kasar Masar ta yi watsi da sharadin da gwamnatin Turkiyya ta sanar a matsayin mafarin kyautatuwar alakar da ke tsakanin kasashen biyu wacce ta yi tsami cikin shekarun baya-bayan nan.