Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Jiragen Yakin Masar Sun Kashe 'yan Ta'adda A yankin Sinaa

    Jiragen Yakin Masar Sun Kashe 'yan Ta'adda A yankin Sinaa

    Aug 14, 2016 10:19

    Jiragen Yakin Masar Sun Kai hari a yankuna daban-daban na yankin Sinaa

  • Shugaban Masar Ya Bayyana Ta'addanci Da Sama Da Fadi Da Dukiyar Kasa A Matsayin Manyan Barazana

    Shugaban Masar Ya Bayyana Ta'addanci Da Sama Da Fadi Da Dukiyar Kasa A Matsayin Manyan Barazana

    Aug 13, 2016 11:08

    Shugaban kasar Masar ya bayyana ta'addanci da matsalar sama da fadi da dukiyar kasa a matsayin manyan barazana da zasu raunana kasar.

  • Jiragen Saman Yakin Sojin Masar Sun Yi Luguden Wuta Kan Maboyar 'Yan Ta'adda

    Jiragen Saman Yakin Sojin Masar Sun Yi Luguden Wuta Kan Maboyar 'Yan Ta'adda

    Aug 11, 2016 01:20

    Rundunar sojin Masar ta sanar da halaka 'yan ta'adda 19 a wani luguden wuta da jiragen saman yakin sojin kasar suka yi kan maboyar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a yankin Sina.

  • Gwamnatin Masar Ta Dauki Alkawarin Warware Matsalolin Tattalin Arzikin Kasar

    Gwamnatin Masar Ta Dauki Alkawarin Warware Matsalolin Tattalin Arzikin Kasar

    Aug 09, 2016 06:27

    Gwamnatin Masar ta dauki alkawarin cewa da zarar ta karbi bashi a bankin bada lamuni na duniya zata fara aiwatar da gyare-gyare a harkar tattalin arzikin kasar.

  • Jami'an Tsaron Masar Sun Samu Nasarar Halaka 'Yan Ta'adda Da Dama A Yankin Sina Na Kasar

    Jami'an Tsaron Masar Sun Samu Nasarar Halaka 'Yan Ta'adda Da Dama A Yankin Sina Na Kasar

    Aug 07, 2016 06:37

    A wani samame da jami'an tsaron Masar suka kaddamar kan maboyar 'yan ta'addan kungiyar Ansar Baiti-Maqdis a garin Arisha da ke Tsibirin Sina na kasar sun samu nasarar halaka gungun 'yan ta'adda ciki har da kwamandansu.

  • Tsohon Muftin Kasar Masar Ya Tsallake Rijiya Da Baya Daga Kokarin Kashe Shi

    Tsohon Muftin Kasar Masar Ya Tsallake Rijiya Da Baya Daga Kokarin Kashe Shi

    Aug 06, 2016 00:44

    Ma'aikatar cikin gidan kasar Masar ta sanar da cewa tsohon muftin kasar Ali Jum'ah ya tsallake rijiya da baya a kokarin kashe shi da aka yi a wani masallaci a birnin Alkahira da yake jagorantar sallar Juma'a a wajen.

  • An Kama manyan Jami'an tsaron Kasar Turkiya 4 A Arewacin Masar

    An Kama manyan Jami'an tsaron Kasar Turkiya 4 A Arewacin Masar

    Aug 05, 2016 13:46

    Dakarun tsaron Masar sun kame wasu manyan jami'an tsaro na Ma'aikatar leken asirin kasar Turkiya 4 a tsibirin Arewacin kasar

  • Sharhi : Dakarun Masar Sun Halaka Jagoran Kungiyar Ansar Bait Maqdis

    Sharhi : Dakarun Masar Sun Halaka Jagoran Kungiyar Ansar Bait Maqdis

    Aug 05, 2016 00:54

    A jiya ne rundunar sojin kasar Masar ta sanar da kashe Abu Du'a Ansari jagoran kungiyar 'yan ta'addan takfiriyyah ta Ansaru Bait Maqdis, a wani harin ba zata da aka kai a maboyarsa acikin yankin Sinai da ke kudancin kasar ta Masar.

  • An Dakatar Da Khudubar Jumma'a Irin Guda A Masallatan Jumma'a Na Kasar Masar

    An Dakatar Da Khudubar Jumma'a Irin Guda A Masallatan Jumma'a Na Kasar Masar

    Aug 05, 2016 00:41

    Gwamnatin kasar Masar ta soke khudubin jamma'a a rubuce wanda limaman masallatan jumma'ar kasar suka ki amincewa da shi.

  • Kungiyar Kasashen Larabawa ta Bukaci Takwararta Ta Turai Da Ta Kare Hakkokin Al'ummar Palasdinu

    Kungiyar Kasashen Larabawa ta Bukaci Takwararta Ta Turai Da Ta Kare Hakkokin Al'ummar Palasdinu

    Aug 04, 2016 13:40

    Kiran Kungiyar Larabawa ga turawa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS