-
Jami'ar Azhar Ta Yi Watsi Da Shirin Gwamnatin Masar Na Tsara Huduba Ga Limamai
Aug 02, 2016 06:51Malaman jami'ar al-Azhar ta kasar Masar sun sanar da rashin amincewarsu da wani shirin da ma'aikatar kuda da harkokin addini na kasar ke shirin fitowa da shi na tsara wa limaman Juma'ar kasar hudubobin da za su karanta a yayin sallar Juma'ar.
-
Sojojin Kasar Masar Sun Hallaka Wasu ''Yan Ta'adda Masu Yawa A Yankin Sina'
Aug 01, 2016 06:26Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar sojojin kasar sun sami nasarar hallaka wani adadi mai yawa na 'yan ta'adda a garin Rafah da ke arewacin Sina' na kasar.
-
Kasar Masar A shirye Take ta bai wa Fathullah Gulan Mafakar Siyasa
Jul 28, 2016 07:40Pira ministan Kasar Masar ya ce gwamnatinsa na nazarin bada mafakar siyasa ga dan adawar kasar Turkiya Fathullah Gulan
-
Kashe 'yan ta'adda A Kasar Masar
Jul 27, 2016 07:48Sojojin Masar Sun Kashe 'Yan ta'adda Masu Yawa A Kasar Masar
-
Shugaban Kasar Masar Ya Bayyana Aniyarsa Ta Warware Matsalar Palasdinu
Jul 23, 2016 01:20Shugaban kasar Masar ya bayyana aniyarsa ta dukufa a fagen ganin ya warware matsalar al'ummar Palasdinu.
-
Kasar Masar Ta Kara Jaddada Bukatar Dakatar Da Ginawa Yahuadawa Gidaje A Palasdinu
Jul 12, 2016 03:53Masar zata ci gaba da hulda da Palasdinwa tare da yardar HKI
-
Cibiyar Azhar Ta Fito Ta Yi Allawadai Da Harin Yankin Karada Na Kasar Iraki
Jul 11, 2016 11:54Daga karshe dai cibiyar Azhar ta kasar Masar ta fito ta yi Allawadi da harin ta'addancin da 'yan ta'addan takfiriyyah wahabiyyah na ISIS suka kai a yankin Karada na birnin Bagadaza, bayan shudewar mako guda da faruwar lamarin.
-
Jami'an Tsaro A Masar Sun Halaka Yan Ta'adda 14 A Yankin Hamadar Sinaa
Jul 10, 2016 14:55Jami'an tsaron masar Sun Halaka yan ta'adda 14 a yankin Hamadar Sinaa a yau
-
Mahukuntan Masar Sun Hana Iyalan Shugaban Kungiyar Ihwan Ganawa Da Shi
Jul 10, 2016 06:38Iyalan shugaban kungiyar Ihwanul-Muslim ta kasar Masar sun koka kan yadda mahukuntan kasar suka hana su ganawa da dan uwansu duk da cewa yana cikin mawuyacin hali sakamakon rashin lafiyar da ke fama da shi a gidan kurkuku.
-
An gurfanar da Shugaban kungiyar 'yar Jaridu a Masar
Jul 09, 2016 13:17Kotun Hukunta manyan laifuka ta kasar Ta gurfanar da Shugaban kungiyar 'yan Jaridun kasar