-
Masar: An shigar da Sunan Mursi A cikin Jerin 'yan ta'adda.
Jul 05, 2016 07:24Ma'aikatar Shari'ar Kasar Masar ta shigar da sunan tsohon shugaban kasar a cikin sunayen 'yan ta'adda.
-
EgyptAir : An Sake Gano Wasu Sassan Jikin Mutane
Jul 04, 2016 00:54Tawagar masu bincike kan musababbin faduwar jirgin nan na EgyptAir da ya fado a tekun Bahar Rum a watan Mayu sun sake gano wasu sassam jikin mutane.
-
Masar: Wasu Malaman Jami'oi Sun BukaCi Azhar Ta Cire Ayoyin Jihadi Daga Manhajarta
Jul 03, 2016 13:18Wasu daga cikin malaman jami'oi a kasar Masar sun bakaci babbar cibiyar addini ta kasar wato Azhar, da ta cire wasu daga cikin ayoyin jihadi daga manhajarta ta koyarwa, domin kauce wa yin amfani da hakan wajen ayyukan ta'addanci.
-
Ahmad Abul-Gaidh Ya Fara Aiki A Matsayin Sabon Sakataren Kungiyar Kasashen Larabawa
Jul 02, 2016 08:06Ahmad Abul-Gaidh Ya Fara Aiki A Matsayin Sabon Sakataren Kungiyar Kasashen Larabawa.
-
ISIS Ta Sanar Da Alhakin Kashe Wani Babban Malamin Kirista A Yankin Sinai Na Masar
Jun 30, 2016 23:26Kungiyar 'yan ta'addan ISIS ta sanar da cewa ita ce ke da alhakin yin kisan gilla a kan wani babban malamin addinin kirista a tsibirin Sinai na kasar Masar.
-
Bukatar Babban Malamin Al-Azhar na kafa kungiyar hadin kan Musulmi
Jun 30, 2016 06:44Shugaban Jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar ya bukaci kafa kungiyar hadin kan Al'ummar Musulmi
-
Alkahira ta gindya sharadi na dawo da alaka tare da birnin Ankara
Jun 29, 2016 06:48Kasar Masar ta gindaya sharadi na dawo da alakarta tare da kasar Turkiya
-
An bukaci Ministan Ilimin kasar Masar Ya yi Murabus
Jun 28, 2016 06:51Dubun Daliban Makarantar Sakandare na Masar ne suka gudanar da zanga-zanga ta neman a sauke ministan ilimin kasar daga kan kan mikaminsa.
-
Masar ta kare kanta a kan tsibirai biyun da ta baiwa Saudiya
Jun 27, 2016 06:00Gwamnatin Masar ta kare kanta kan matakin da ta dauka na baiwa kasar Saudiya wasu tsibirai guda biyu
-
Gwamnatin Masar Ta Kafa Komiti Na Musamman Don Kula Da Shirin Nukliyar Kasar
Jun 26, 2016 10:15Gwamnatin Masar Ta Kafa Komitin Kula Da Shirin Makamashin Nukliayar Kasar