Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Ma'aikatar Kula Da Lamuran Addini A Masar Ta Hana Malaman Kasar Zuwa Iran

    Ma'aikatar Kula Da Lamuran Addini A Masar Ta Hana Malaman Kasar Zuwa Iran

    Jun 26, 2016 10:15

    Ma'aikatar kula da ayyukan addini a masar ta hana malaman addinin kasar zuwa Iran

  • Za a Tura Akwatin Nadar Bayanai na Jirgin Masar zuwa Faransa

    Za a Tura Akwatin Nadar Bayanai na Jirgin Masar zuwa Faransa

    Jun 24, 2016 09:42

    Kasar Masar Ta ce Za ta tura Akwatin Nadar Bayyanai na Jirgin Masar din da aka gano zuwa Kasar Faransa

  • 'Yan Siyasar Masar Sun Yi Maraba Da Hukunci Soke Yarjejeniyar Mika Tsibirai Ga Saudiyya

    'Yan Siyasar Masar Sun Yi Maraba Da Hukunci Soke Yarjejeniyar Mika Tsibirai Ga Saudiyya

    Jun 22, 2016 11:44

    Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar da dama daga cikin kungiyoyi, jam'iyyu da 'yan siyasar kasar sun yi maraba da hukuncin da wata kotun kasar ta yanke na soke yarjejeniyar da gwamnatin kasar ta cimma da Saudiyya na mika mata ikon wasu tsibirai guda biyu na kasar.

  • Masar Ta Mayar Da Martani Ga Matsayar Qatar Kan Hukunci Da Aka Yanke Wa Morsi

    Masar Ta Mayar Da Martani Ga Matsayar Qatar Kan Hukunci Da Aka Yanke Wa Morsi

    Jun 20, 2016 06:33

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta mayar da martani ga gwamnatin kasar Qatar dangane da hukuncin da wata kotun kasar Masar ta yanke wa hambararren shugaban kasar Muhammad Morsi kan zargin da ake masa na leken asiri wa kasar Qatar din.

  • An yankewa Tsohon Shugaba Masar Hukuncin daurin rai da rai

    An yankewa Tsohon Shugaba Masar Hukuncin daurin rai da rai

    Jun 18, 2016 10:54

    Kotu ta yankewa tsohon Shugaban kasar Masar Muhamad Morsi daurin rai da rai

  • Jami'ar Azhar Ta Gargadi Musulmi Kan Gurbatattun Akidu Da Ake Yawo Da Su

    Jami'ar Azhar Ta Gargadi Musulmi Kan Gurbatattun Akidu Da Ake Yawo Da Su

    Jun 18, 2016 06:29

    Shugaban jami'ar al-Azhar ta kasar Masar, Sheikh Ahmad Tayyib ya bayyana cewar mutanen da suke dauke da gurbatattun akidu babbar barazana ce ga duniyar musulmi don haka ya kirayi musulmi da su yi taka tsantsan da irin wadannan mutanen.

  • An Gano Dukkan Akwatinan Nadar Bayannan Tukin Jirgin EgyptAir

    An Gano Dukkan Akwatinan Nadar Bayannan Tukin Jirgin EgyptAir

    Jun 18, 2016 01:20

    Kwamitin dake gudanar da bincike kan musababbin faduwar jirgin Egypt Air ya sanar da gano dukkan akwatinan nadar bayyanan tukin jirgin daya nutse a tekun Bahar-Rum a watan Jiya.

  • An Gano Wani Akwatin Nadar Bayannan Tukin Jirgin EgyptAir

    An Gano Wani Akwatin Nadar Bayannan Tukin Jirgin EgyptAir

    Jun 16, 2016 09:50

    Kwamitin dake gudanar da bincike kan musababbin faduwar jirgin EgyptAir ya sanar da gano daya daga cikin akwatinan nadar bayyanan jirgin daya nutse a tekun Bahar-Rum a watan Jiya.

  • An Gano Wasu Tarkacen Jirgin EgyptAir

    An Gano Wasu Tarkacen Jirgin EgyptAir

    Jun 16, 2016 00:26

    An sake gano wasu daga cikin tarkacen jirgin nan na EgyptAir daya nutse a tekun Bahar-Rum a ranar 19 ga watan Jiya kamar yadda masu binciken musababin faduwar jirgin suka sanar.

  • Masar An Shigar Da Sunayen

    Masar An Shigar Da Sunayen "Yan'uwa Musulmi Cikin Jerin 'yan ta'adda

    Jun 15, 2016 14:35

    A kalla Sunayen mutane 215 na Kungiyar Ikhwanul-Muslimin Wata Kotu ta shigar cikin na 'yan ta'adda.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS