-
Jami'ar Al-Azhar Ta Yi Allah Wadai Da Wulakanta Musulunci Da Wasu Tashoshin Television Na kiristoci Suke Yi A Kasar
Jun 11, 2016 07:24Wani mai magana da yawon Jami'an Al-Azhar ta kasar Masar ya nuna takaicinsa da yadda wasu tashoshin Television na Kiristoci a kasar suke wulakanta addinin musulunci da musulmi a cikin shirye shiryensu.
-
Wata Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Wani Malamin Addini
Jun 05, 2016 12:36Majiyar wata kotu a birnin Eskandaria na kasar Masar ta bayyaba cewa an yanke hukuncin kisa kan wani malamin addini a birnin.
-
Wata Kotu A Kasar Masar Ta Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai Kan Mutane 187
Jun 02, 2016 23:54Wata kotun soje a kasar Masar ta yanke hukuncin daurin rai da rai kan mutane 187 masu adawa da gwamnatin kasar.
-
An Kama Wani Dan Sandan Saudiyya A Masar Bisa Zargin Fyade Wa Wata Karamar Yarinya
Jun 02, 2016 12:47Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun kama wani dan sandan kasar Saudiyya bisa zargin da ake masa na yin fyade wa wata yarinya 'yar shekaru 10 a duniya a wani yanki na shakatawa a kasar.
-
An Gano Bakin Akwati Na Jirgin Fasinjar Kasar Masar A Cikin Tekun Medeteranian
Jun 01, 2016 12:47An gano bakin akwati wanda yake daukan dukkan abinda yake faruwa cikin jirgi na jirgin fasinjar kasar Masar EgyptAir da ya fadi a cikin tekun Medeteranian.
-
Masar: An kashe Sojojin Gwamnati Shida.
Jun 01, 2016 03:30Wani Bom da ya tashi a masar ya ci rayukan sojoji 6.
-
Kotu A Masar Ta Daure Tsohon Shugaban Kungiyar Ihwan Daurin Rai Da Rai A Kurkuku
May 30, 2016 14:53Kotun da ke shari'ar manyan laifuka a Masar ta yanke hukuncin daurin rai da rai a gidan kurkuku kan tsohon shugaban kungiyar Ihawan ta Muslim Brootherhood tare da wasu mukarrabansa 35 bayan samunsu da laifi a kunna wutan hargitsi da ya janyo hasarar rayuka a shekara ta 2013.
-
Kotu A Masar Ta Daure Tsohon Shugaban Kungiyar Ihwan Daurin Rai Da Rai A Kurkuku
May 30, 2016 13:30Kotun da ke shari'ar manyan laifuka a Masar ta yanke hukuncin daurin rai da rai a gidan kurkuku kan tsohon shugaban kungiyar Ihawan ta Muslim Brootherhood tare da wasu mukarrabansa 35 bayan samunsu da laifi a kunna wutan hargitsi da ya janyo hasarar rayuka a shekara ta 2013.
-
An Kashe 'Yan ta'adda Masu Yawa A Masar
May 26, 2016 07:34Majiyar Tsaron Masar ta tabbatar da kashe masu dauke da makamai a gabacin kasar.
-
Wata Kungiyar Kare Hakkin Bil'adama Ta Zargi Kasar Masar Da Murkushe Yan Adawa
May 26, 2016 01:04Wata kungiyar kare hakkin bil'adama ta zargi gwamnatin kasar Masar da murkushe matasa masu adawa da gwamnatin kasar.