-
Masana'artar Yawon Shakatawa Na Kasar Masar Ta Sami Matsala Bayan Faduwar Jirgin Samar Kasar
May 24, 2016 11:00Masana'artar yawon bude ido ko yawon shakatawa a masar tana fama da matsaloli.
-
Paparoma Yayi Wata Ganawar Karfafa Alaka Da Shugaban Jami'ar Azhar Sheik Ahmad Tayyib
May 23, 2016 13:57Rahotannin daga fadar Vatican, helkwatar mabiya darikar Katolika ta duniya sun bayyana cewar Fafaroma Francis, shugaban mabiya darikar Katolikan yayi wata tattaunawa da shugaban jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar Sheikh Ahmad Tayyib a fadar Vatican, domin kyautata alaka tsakanin manyan addinan biyu da kuma batun fada da ta'addanci.
-
Wata Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Masu Adawa Da Juyin Mulki A Kasar
May 22, 2016 13:40Wata kotu a Masar ta yanke hukuncin kisa da kuma dauri a gidan kurkuku na tsawon rai da rai kan mutane 17 da ake zargi da hannu a zanga-zangar nuna kiyayya da juyin mulki da sojoji suka yi a kasar a shekara ta 2013.
-
Ana Ci Gaba Da Samun Bayanai Dangane Da Jirgin Fasinjan Masar Da Yayi Hatsari
May 21, 2016 00:42Gwamnatin kasar Masar ta sanar da cewa sojojin ruwan kasar sun gano sassan jikin mutane da na jirgin sama bugu da kari kan kayayyakin mutanen da suke cikin jirgin fasinjar kasar da ya bace ranar Alhamis din da ta gabata lamarin da ke kara nuni da cewa jirgin ya fado ne a Tekun Meditireniya.
-
Babu Wata Shaida Da Ta Tabbatar Da Cewa Faduwar Egypt Air 804 Aikin Ta'addancin Ne.
May 20, 2016 13:07Majiyar harkokin tsaro a birnin Paris na kasar Faransa ta bayyana cewa babu wata
-
An Gano Tarkacen Jirgin EgyptAir
May 20, 2016 05:08Rundinar sojin kasar ta sanar da gano takarcen jirgin saman EgyptAir wanda ya fada a tekun Bahar Rum da jijibin safiyar Alhamis.
-
A kwai yiyuwar cewa a kwai hanun 'yan ta'adda a kan bacewar jirgin fajinsar Masar
May 19, 2016 13:12Firaminista Masar ya bayyana cewa a kwai yuyuwar hanun 'yan ta'adda a bacewar jirgin fasinsa na kasar Masar
-
Jirgin Egypt Air Ya Fadi Ne A Tekun Bahar Rum
May 19, 2016 06:41Rahotanni dake cin karo da juna na cewa jirgin fasinja nan na Egypt Air daya taso daga Paris zuwa Alkahira ya fadi ne a tekun Bahar Rum.
-
Wani Jirgin Saman Fasinjan Kasar Masar Ya Bace A yau Alhamis
May 19, 2016 00:56Kamfanin jiragen samar kasar Masar (Egypt Air) ya sanar da bacewar wani jirgin saman fasinjar da ke dauke da mutane 69 a cikinsa a kan hanyarsa ta zuwa birnin Alkahira, babban birnin kasar Masar din daga birnin Paris, babban birnin kasar Faransa.
-
An yanke hukunci shekaru biyar ga masu zanga-zanga sama da 100 a kasar Masar
May 15, 2016 10:45Kotun Masar ta yanke hukuncin shekaru biyar ga wadanda suka gudanar da zanga-zangar adawa da kudirin da Gwamnati ta dauka na baiwa tsibran Tiran da sanafir da watan da ya gabata