Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Gwamnatin Masar Ta Sanar Da Shirinta Na Kara Habaka Alaka Da H.Kasar Israila

    Gwamnatin Masar Ta Sanar Da Shirinta Na Kara Habaka Alaka Da H.Kasar Israila

    May 12, 2016 05:29

    Ministan harkokin wajen gwamnatin Masar ya bayyana cewa; Kasar Masar a shirye take ta kara habaka alaka da taimakekkeniya da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila musamman a fagen yaki da ta'addanci.

  • Masar : Gobara Ta Kashe Mutane 2, Wasu 88 Sun Raunana

    Masar : Gobara Ta Kashe Mutane 2, Wasu 88 Sun Raunana

    May 09, 2016 13:45

    Rahotanni daga kasar Masar na cewa mutane biyu ne suka rasa rayukan, kana wasu 88 na daban suka raunana a wata mumunan gobara da ta abkama wasu mayan gine-gine biyar a tsakiyar birnin Alkahira.

  • Kungiyar IS ta dauki alhakin kisan jami'an 'yan sanda 8 na kasar Masar

    Kungiyar IS ta dauki alhakin kisan jami'an 'yan sanda 8 na kasar Masar

    May 08, 2016 07:38

    Kungiyar IS ta dauki alhakin kisan 'yan sandar Masar guda 8 a harin bindigar da kai na yankin Halwan na birnin Alkahira

  • An Yanke Hukuncin Kisa Kan Wasu Mutanen 6 Da Ake Zargi Da Leken Asiri A Masar

    An Yanke Hukuncin Kisa Kan Wasu Mutanen 6 Da Ake Zargi Da Leken Asiri A Masar

    May 07, 2016 13:17

    Kotun da ke shari'ar manyan laifuffuka ta birnin Alkahiran kasar Masar ta yanke hukuncin kisa a kan wasu mutane 6, ciki har da wasu 'yan jarida 3 da ake musu shari'a tare da hambararren shugaban kasar Masar Muhammad Morsi saboda zargin ayyukan leken asiri da mika wasu bayanan sirri ga kasar Qatar.

  • An gudanar da zanga-zangar kin jinin gwamnati a garuruwa daban daban na kasar Masar

    An gudanar da zanga-zangar kin jinin gwamnati a garuruwa daban daban na kasar Masar

    May 07, 2016 06:33

    'Yan Adawar Gwamnatin Masar Sun Gudanar da zanga-zanga a birnin Alkharira da jihohin kasar baki daya

  • Farmakin 'yan sanda kan taron 'Yan jaridu a Masar

    Farmakin 'yan sanda kan taron 'Yan jaridu a Masar

    May 04, 2016 12:41

    Jami'an 'yan sandar Masar Sun aukawa 'yan Jaridu masu zanga-zangar lumana a birnin Alkahira

  • Kasar Masar Ta Hana Ma'aikatan Diblomasian Kasar Qatar 4 Shiga Kasarta

    Kasar Masar Ta Hana Ma'aikatan Diblomasian Kasar Qatar 4 Shiga Kasarta

    May 03, 2016 07:28

    Gwamnatin kasar masar ta hana jami'an diblomasiyar kasar Qatar guda 4 shiga

  • Harin 'Yan Sandar Masar kan 'Yan Jaridu

    Harin 'Yan Sandar Masar kan 'Yan Jaridu

    May 02, 2016 02:27

    Jami'an 'yan sandar Masar Sun kai harin kan ofishin kungiyar 'yan Jaridu ta kasa tare da Kame biyu daga cikin su

  • Wata Kotu A Birnin Alkahira Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Mutane 12 A Yau Alhamis

    Wata Kotu A Birnin Alkahira Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Mutane 12 A Yau Alhamis

    Apr 28, 2016 12:24

    Wata kotu a birnin Alkahira na kasar Masar ta yanke hukuncin kisa kan mutane 12

  • Masar : Ci gaba Da Zanga-zangar nuna adawa da Mikawa Saudiyya Wasu Tsiburu 2

    Masar : Ci gaba Da Zanga-zangar nuna adawa da Mikawa Saudiyya Wasu Tsiburu 2

    Apr 28, 2016 07:59

    Ci gaba Da Zanga-zangar nuna adawa da Mikawa Saudiyya Wasu Tsiburu 2

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS