-
Sama da Mutane 200 ne aka kame a Masar
Apr 26, 2016 10:07Jami'an tsaron Masar sun tarwaza masu zanga-zangar adawa da baiwa kasar Saudiya tsibiran Tiran da sanafir tare da kame 237 daga cikin su
-
An Kashe Mai Zanga-zangar nuna kin jinin Al-Sisi
Apr 26, 2016 07:28An Kashe Mai Zanga-zangar nun kin jinin shugaban kasar Masar Guda
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Yi Amfani Da Karfi Wajen Tarwatsa Masu Zanga-Zangar Lumana
Apr 25, 2016 12:39Yan sandan gwamnatin Masar sun yi amfani da karfi wajen tarwatsa dubban jama'ar da suka fito zanga-zangar lumana domin jaddada matsayinsu kan matakin da gwamnatin Abdul-Fatah Al-Sisi ta dauka na kyautar da tsibirun kasar biyu ga mahukuntan Saudiyya.
-
Gwamnatin Masar Ta Ce Zata Yi Ba Sani Ba Sabo Da Don Wanda Ya Tada Hankalin Jam'a
Apr 24, 2016 12:10Ministan harkokin cikin gida na kasar Masar ya bayyana cewa jami'an tsaron kasar
-
An Dage Shari'ar Zargin Leken Asiri Da Ake Wa Morsi Zuwa Watan Mayu
Apr 24, 2016 06:17Kotun shari'ar manyan laifuffuka ta birnin Alkahira, babban birnin kasar Masar ta dage shari'ar da ake yi wa hambararren shugaban kasar Muhammad Morsi da wasu mukarrabansa su 10 'yan kungiyar Muslim Brotherhood ta kasar bisa zargin leken asirin da ake musu har zuwa ranar 7 ga watan Mayu mai kamawa.
-
Jami'an Tsaron Masar Suna Ci Gaba Da Kame Masu Adawa Da Siyasar Gwamnatin Kasar
Apr 23, 2016 06:18Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun matsa kaimi wajen kame 'yan adawa a kasar a daidai lokacin da suke shirin gudanar da wata gagarumar zanga-zangar adawa da siyasar gwamnatin kasar.
-
An Shigar Da Karar Shugaba Masar Saboda Mika Tsibiran Kasar Biyu Ga Saudiyya
Apr 20, 2016 06:46Shugaban jam'iyyar Egyptian Popular Current kana kuma tsohon dan takaran shugabancin kasar Masar Hamdeen Sabahi ya sanar da fara daukar mataki na shari'a kan shugaban kasar Abdel Fattah al-Sisi saboda matsayar da ya dauka na mika ikon wasu tsibirai guda biyu masu muhimmanci na kasar Masar din ga kasar Saudiyya.
-
Jam'iyyun Kasar Masar Na Ci Gaba Da Nuna Adawarsu Ga Mika Tsibirran Kasar Biyu Ga Saudiyya
Apr 18, 2016 00:10A ci gaba da nuna rashin amincewarsu da matakin da shugaban kasar Masar Abdulfattah Al-Sisi ya dauka na mika wasu tsibirran kasar guda biyu ga kasar Saudiyya, jami'iyyu da kungiyoyin fararen hula daban-daban na kasar sun fara tattaro sanya hannu al'ummar kasar na nuna rashin amincewarsu ga wannan matakin.
-
Masar : An La'anci Al-Sisi Kan Mallakawa Saudiyya Tsibirai
Apr 16, 2016 06:33Dubban Misirawane suka gidanar wata zanga-zanga jiya Juma'a domin yin allawadai da matakin gwamnatin kasar na mallakawa Saudiyya wasu tsibiran kasar biyu.
-
An kame wasu Manyan Sojoji kan zarkin su da yunkurin juyin milki a Masar
Apr 15, 2016 23:04Rahotanni dake fitowa daga kasar Masar sun ce an cabke wasu manyan hafsoshin sojin kasar kan zarkinsu da yunkurin yiwa Shugaba Alsese juyin milki