Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Shugaban Kasar Masar Ba Zai Halacci Zaman Kungiyar OIC A Kasar Turkiyya Ba

    Shugaban Kasar Masar Ba Zai Halacci Zaman Kungiyar OIC A Kasar Turkiyya Ba

    Apr 13, 2016 05:15

    Mahukuntan Masar sun sanar da cewa; Shugaban kasar Abdul-Fatah Al-Sisi ba zai halacci zaman taron shugabannin kasashen musulmi mambobi a kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC da za a gudanar a kasar Turkiyya ba.

  • Jakadan kasar Italiya dake birnin Alkahira ya fice daga kasar

    Jakadan kasar Italiya dake birnin Alkahira ya fice daga kasar

    Apr 10, 2016 10:20

    Jakadan kasar Italiya dake birnin Alkahira ya fice daga kasar domin nuna Adawarsa ga Gwamnatin kasar na rashin ci gaba a binciken da ake yi na wani talibi dan kasar Italiya da ya rasa ransa sakamakon azabtar da shi.

  • Misirawa Sun Yi Allah Wadai Da Matakin Shugaba Al-Sisi Na Mika Wasu Tsibiran Kasar Ga Saudiyya

    Misirawa Sun Yi Allah Wadai Da Matakin Shugaba Al-Sisi Na Mika Wasu Tsibiran Kasar Ga Saudiyya

    Apr 10, 2016 00:15

    Kungiyar matasan yunkurin 6 ga watan Aprilu na kasar Masar sun yi Allah wadai da kuma kakkausar suka ga matakin da shugaban kasar Abdulfattah al-Sisi ya dauka na mika wasu tsibirai biyu na kasar ga kasar Saudiyya.

  • An hallaka wani komandan 'yan ta'adda a kasar Masar

    An hallaka wani komandan 'yan ta'adda a kasar Masar

    Apr 02, 2016 23:02

    Majiyar tsaron kasar Masar ta sanar da hallaka wani komandan 'yan ta'adda na kungiyar Ajnadu Masar

  • Masar Ta Bukaci A Mika Mata Mutumin Daya Karkata Akalan Jirgin Sama

    Masar Ta Bukaci A Mika Mata Mutumin Daya Karkata Akalan Jirgin Sama

    Mar 30, 2016 10:51

    Gwamnatin Masar ta bukaci mahukuntan kasar Cyprus dasu mika mata mutumin nan daya karkata akalan jirgin nan na EgyptAir zuwa filin jirgin Larnaca a kudancin kasar jiya Talata.

  • An Fitar Da Littafi Kan Mahangar Muslunci Dangane Da Zaman Lafiya

    An Fitar Da Littafi Kan Mahangar Muslunci Dangane Da Zaman Lafiya

    Mar 30, 2016 06:37

    An fitar da wani littafi a kasar Masar da ke magana kan mahangar muslunci dangane da zaman lafiya tare da wadada ba musulmi ba, musamman ma mabiya addinin kirista.

  • Sojojin Gwamnatin Masar Sun Halaka 'Yan Ta'adda Da Dama A Yankin Tsibirin Sina

    Sojojin Gwamnatin Masar Sun Halaka 'Yan Ta'adda Da Dama A Yankin Tsibirin Sina

    Mar 28, 2016 05:22

    A wani samame da sojojin gwamnatin Masar suka kai yankin garin Sheikh Zuwaid da ke Tsibirin Sina ta Arewa sun halaka 'yan ta'adda akalla 40 a yau Litinin.

  • Gwamnatin Masar Ta Haramta Wa Masu Kafirta Musulmi Wa'azi A Wasu Masallatan Kasar

    Gwamnatin Masar Ta Haramta Wa Masu Kafirta Musulmi Wa'azi A Wasu Masallatan Kasar

    Mar 27, 2016 12:00

    Ma'aikatar Wakafi ta kasar Masar ta sanar da haramta wa wasu masu wa'azi 'yan Salafiyya masu akidar kafirta musulmi yin wa'azi a wasu daga cikin masallatan kasar saboda tashin hankali da rikicin da suke haifarwa tsakanin 'yan kasar.

  • Sojojin Masar Suna Ci Gaba Da Kai Farmaki Kan Maboyar 'Yan Ta'adda A Yankin Sina Na Kasar

    Sojojin Masar Suna Ci Gaba Da Kai Farmaki Kan Maboyar 'Yan Ta'adda A Yankin Sina Na Kasar

    Mar 27, 2016 05:11

    Rundunar sojin Masar sun yi dauki ba dadi tsakaninsu da wasu gungun 'yan ta'adda a yankin kudancin garin Sheikh Zuwaid da ke lardin Sina ta Arewa na kasar.

  • Masar : Sojoji Sun Hallaka 'Yan Ta'ada 60 A Yankin Sina

    Masar : Sojoji Sun Hallaka 'Yan Ta'ada 60 A Yankin Sina

    Mar 26, 2016 10:44

    Rundinar Sojin kasar Masar ta sanar da kashe 'yan ta'ada 60 a wani samame da suka kai yankin Sina inda reshen 'yan ta'adan (IS) suka yi kaka-gida.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS