-
An Bude Taron Hadin Gwiwa Na Kasashen Larabawa Da Afirka Kan Ta'addanci
Mar 25, 2016 00:59A jiya Alhamis ne aka bude taron ministocin kasashen Larabawa da Afirka su 27 a wajen shakatawar nan na Sharm el-Sheik da ke kasar Masar da nufin karfafa aiki tare a bangaren tsaro da nufin fada da ayyukan ta'addanci.
-
Shugaban Kasar Masar Ya Yi Kwaskwarima Wa Majalisar Ministocinsa
Mar 24, 2016 05:02Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar shugaban kasar Abdel Fattah al-Sisi ya yi kwaskwarima wa majalisar Ministocinsa inda ya nada sabbin ministoci 10 ciki kuwa har da ministan kudi da zuba jari inda tuni sabbin ministocin suka yi rantsuwar kama aiki.
-
Jiragen Saman Yakin Sojin Masar Sun Kai Hare-Hare Kan Maboyar 'Yan Ta'adda
Mar 23, 2016 13:46Ma'aikatar tsaron Masar ta sanar da kashe 'yan ta'adda kimanin 20 a yankin Tsibirin Sina na kasar.
-
Masar : An kori Alkalai masu goyon bayan kungiyar 'yan uwa musulmi
Mar 22, 2016 00:19Ma'aikatar shara'a ta kasar Masar ta kori Alkalai 15 masu goyon bayan kungiyar 'yan uwa musulmi a jiya Litinin.
-
Shugaban Masar Ya Yi Gargadi Kan Hatsarin Da Daukan Matakin Soji Kan Libiya Zai Janyo
Mar 21, 2016 00:51Shugaban kasar Masar ya yi gargadi kan irin hatsarin da duk wani daukan matakin soji da kasashen yammacin Turai da Amurka ke shirin yi kan kasar Libiya.
-
Martanin Masar ga Ma'aikatar harakokin wajen Amurka
Mar 20, 2016 14:16Ministan Harakokin wajen kasar Masar ya mayar da martani kan sukan da Magabatan Washinton suka yi wa kasar dangane da batun take hakin bil-adama
-
An kori Daliban jami'ar Al-Azhar guda 4 a kasar Masar
Mar 16, 2016 13:32An kori wasu daliban Jami'ar Al-Azhar guda 4 kan zarkin su da hanu wajen kisan tsohon babban Alkalin kasar A Masar
-
Ahmad Abu-Ghaid Ya Zama Babban Sakataren Kungiyar Kasashen Larabawa
Mar 10, 2016 23:53Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Bada Sanarwa A jiya Alhamis cewa Ahmad
-
Shugaban Jami'an Al-Azhar Ya Bukaci Zama Tare Da Malaman Shia Da Sunna.
Mar 09, 2016 12:38Shugaban Jami'an Al-Azhar ta kasar Masar ya sake bukatar a
-
Sheikhul Azhar Ya Yi Kira Zuwa Ga Zama Na Hadin Kai Tsakanin Sunna Da Shi'a
Mar 09, 2016 08:50Babban malamin cibiyar Azahar ya yi kira zuwa ga gudanar da zama tsakanin malamai na sunna da kuma na mazhabar shi'a.