-
Boko Haram ta dauki alhakin harin da aka kai a arewa maso gabashin Najeriya
Sep 11, 2016 12:36Kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram ta dauki alhakin harin da aka kai a arewa maso gabashin Najeriya
-
Sabon Sufeto Janar Na 'Yan Sandan Nijeriya Ya Ja Kunnen Masu Kokarin Tada Hankalin Al'ummar Kasar
Sep 11, 2016 01:26Sabon sufeto Janar na 'yan sandan Nijeriya Ibrahim Kpotum Idris ya bayyana cewar 'yan sandan kasar ba za su hana masu son gudanar da zanga-zanga ko gangami na zaman lafiya a duk fadin kasar musamman a birnin Abuja ba, to sai dai ba za su taba amincewa da duk wani abin da zai kawo cikas ga tsaro da zaman lafiyar al'umma ba.
-
Rikici Ya Barke A Cikin Kungiyar Boko Haram
Sep 07, 2016 12:24Rahotanni daga Najeriya na cewa rikici ya barke tsakanin 'ya 'yan kungiyar boko haram akan shugabancin kungiyar.
-
Gwamnatin Nigeria Zata Gabatar Da Wani Shirin Wayar Da Kai Mai Taken "Chanji Zai Fara Da Ni"
Sep 06, 2016 11:51Shugaban tarayyar Nigeria zai gabatar da wani shirin wayar da kai mai suna"Chanji Zai Fara Da Ni" a ranar Alhamis masi zuwa a Abuja.
-
Mabiya Mazhabar Shi'a A Najeriya na ci gaba da Zanga-zangar Lumana don neman a sako Jagoran su
Sep 06, 2016 06:50Almajiran Shekh Ibrahim El-Zakzaky na ci gaba da muzaharar lumana na neman a sako shi
-
Jami'an Tsaron Nijeriya Sun Kama Wani Babban Mai Hada Bama-Bamai Wa Boko Haram
Sep 05, 2016 11:41Hukumar 'yan sandan ciki ta Nijeriya (DSS) ta sanar da kama wani kwararren mai hada wa kungiyar Boko Haram bama-bamai a kokarin da ya ke yi na shiga da zama sojan Nijeriya din.
-
Najeriya : 'An Sace ma'aikatan Mai 15 A Fatakwal
Sep 03, 2016 12:41'Yan Sanda A Najeriya sun ce an sace wasu ma'aikatan mai su guda 15 a yankin Fatakwal dake kudancin kasar.
-
Majalisar Kasa A Nigeria Zata Zauna A Ranar Alhamis Mai Zuwa Kan, Nada Shugaban Hukumar Zabe
Sep 02, 2016 04:28Majalisar kasa ta Nigeria zata gudanar da zama a ranar Alhamis mai zuwa don nada shugaban hukumar zabe, shugaban rundunar yan sanda da wasu mukai gwamnati, wanda shugaba muhammadu Buhari zai jagoranta a fadar shugaban kasa,
-
Buhari Ya Ba Da Umurnin Kama Jami'an Da Ake Zargi Da Sace Abincin 'Yan Gudun Hijira
Sep 01, 2016 12:49Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya ba wa 'yan sandan kasar umurnin kama jami'an gwamnatin da ake zargi da sace kayayyakin abincin da aka shirya kai wa ga 'yan gudun hijiran da rikicin Boko Haram ya tarwatsa a arewa maso gabashin kasar don ya zamanto darasi ga masu tunanin yin haka nan gaba.
-
Jami'an Tsaro A Jihar Zamfara Ta Tarayyar Nigeria Sun Kammala Bincike Kan Mutuwar Mutane 8 A Wani Rikicin Addini A Jahar
Sep 01, 2016 08:10Rundunar yansanda a jihar Zamfara na tarayyar Nigeria ta ce ta kammala bincike kan rikicin addini da aka yi a watan makarantar Politechnic a garin Talatan Mafaria a ranar 22 ga watan Augusta da ta gabata, kuma ta gano cewa mutane 8 da aka kashe a rikicin suna da hannu wagen tada shi.