Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Kotun koli ta yi watsi da Bukatar Sakin Shekh Zakzaky A Najeriya

    Kotun koli ta yi watsi da Bukatar Sakin Shekh Zakzaky A Najeriya

    Aug 31, 2016 03:31

    Kotun Koli a Najeriya ta yi watsi da bukatar sakin Shugaban 'yan uwa musulmi mabiya mazhabar Shi'a Shek Ibrahim Elzakzaky daga lauyoyinsa

  • Kotun koli ta yi watsi da Bukatar Sakin Shekh Zakzaky A Najeriya

    Kotun koli ta yi watsi da Bukatar Sakin Shekh Zakzaky A Najeriya

    Aug 31, 2016 03:26

    Kotun Koli a Najeriya ta yi watsi da bukatar sakin Shugaban 'yan uwa musulmi mabiya mazhabar Shi'a Shek Ibrahim Elzakzaky daga lauyoyinsa

  • Tsagerun

    Tsagerun "Avengers" Sun Sanar Da Dakatar Da Hare-Hare A Niger Delta

    Aug 30, 2016 01:25

    Kungiyar tsagerar yankin Niger Delta da take kiran kanta da Avengers ta sanar da dakatar da kai hare-haren da take yi wa bututun man fetur a yankin Niger Delta na Nijeriya a daidai lokacin da sojojin kasar suka sanar da fara kaddamar da wasu hare-hare kan tsagerun.

  • Shugaban Nigeria Ya Bawa Kungiyar Boko Haram Zabi Don Kubutar Da Yan Matan Chibok Daga Hannunsu

    Shugaban Nigeria Ya Bawa Kungiyar Boko Haram Zabi Don Kubutar Da Yan Matan Chibok Daga Hannunsu

    Aug 28, 2016 12:46

    Shugaban Tarayyar Nigeria Muhammadu Buhari ya bawa kungiyar Boko Haram zabi na sanya wata kungiya mai zaman kanta ta kasa da kasa don shiga tsakani wajen musayar yan mata yan makaranta Chibok da ke hannunsu.

  • Sojojin Nigeria Sun Bada Labarin Kisan Tsagerun Niger Dalter 5 Da Kuma Kama Wasu 23

    Sojojin Nigeria Sun Bada Labarin Kisan Tsagerun Niger Dalter 5 Da Kuma Kama Wasu 23

    Aug 28, 2016 02:00

    Majiyar Sojojin Nigeria ta bayyana cewa sojojin 133 ne suka kai sumamye kan wata mabuyar tsagerun Niger Dalter a jiya ranar Jumma'a, inda suka kashe mayakan yan ta'addan 5 da kuma kama wasu 23.

  • Bude Cibiyar Sulhu A Tsakanin Addinai A Nigeria

    Bude Cibiyar Sulhu A Tsakanin Addinai A Nigeria

    Aug 27, 2016 06:28

    An kaddamar da wata sabuwar cibiya ta yin sulhu da kawo zaman lafiya a tsakanin musulmi da kiristoci a garin Kaduna na Najeriya.

  • John Kerry Ya Isa Fadar Muhammad Buhari dake Abuja

    John Kerry Ya Isa Fadar Muhammad Buhari dake Abuja

    Aug 23, 2016 14:37

    Bayan da ya kammala ziyarar aiki da ya kai fadar Mai Martaba Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar III a Sokoto, sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry, ya isa Abuja inda ya soma tattaunawa da shugaban Najeriya Muhammad Buhari

  • Mayakan Boko Haram Sun Kai Farmaki Cikin Dare A Wani Kauye Kusa Da Garin Chibok A Jaihar Borno.

    Mayakan Boko Haram Sun Kai Farmaki Cikin Dare A Wani Kauye Kusa Da Garin Chibok A Jaihar Borno.

    Aug 22, 2016 01:54

    Labaran da ke fitowa daga jihar Borno ta tarayyar Nigeria sun bayyana cewa mayakan boko haram sun kai faramki cikin dare a kan wani kauye mai suna Kubariyyu kusa da garin Chibok a cikin daren Asabar da ta gabata inda suka kashe mutane 13 suka kuma tafi da wadansu.

  • Karancin Abinci Ya Sanya Yan Gudun Hijira Cin Tafasa Daga Dazuzzukan Jihar Yobe.

    Karancin Abinci Ya Sanya Yan Gudun Hijira Cin Tafasa Daga Dazuzzukan Jihar Yobe.

    Aug 22, 2016 01:53

    Mutane da dama a jihar yobe na tarayyar Nigeria sun koma ga cin Tafasa sanadiyyar karancin abinci.

  • Tarayyar Afrika Ta Yi Na'am Da Dakatar Da Bude Wuta A Yankin Niger Delta

    Tarayyar Afrika Ta Yi Na'am Da Dakatar Da Bude Wuta A Yankin Niger Delta

    Aug 21, 2016 13:13

    Kungiyar tarayyar Afirka ta sanar da cewa ta yi na'am da matakin da kungiyar Niger Delta Avengers ta dauka na dakatar da bude wuta, tare da bayyana shirinta na shiga tattaunawa tare da gwamnati.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS