-
Najeriya : NDA Ta Sanar Da Tsagaita Wuta
Aug 21, 2016 06:40'Yan a ware na (Neja Delta Avengers) a Najeriya sun sanar da tsagaita bude wuta tare da shiga tattaunawa da gwamnatin kasar.
-
Tsageran Niger Delta Sun Sake Fasasa Bututu na Mai
Aug 21, 2016 01:18Rahotanni daga yankin Niger Delta dake Tarayyar Nigeria na cewa wasu ‘yan tsagera a yankin sun sake fasa bututun man fetur har biyu a yankin na su.
-
Nijeriya Ta Lashe Kambun Tagulla Bayan Ta Doke Honduras Da 3-2 A Gasar Olympics
Aug 20, 2016 13:50Kungiyar kwallon kafa ta matasa 'yan kasa da shekaru 23 ta Nijeriya ta samu nasarar lashe kambun tagulla a gasar Olympics da ake gudanarwa a kasar Brazil a halin yanzu bayan da ta lallasa abokiyar karawarta ta kasar Honduras da ci 3-2.
-
Kasar Jamus Ta Doke Nijeriya A Gasar Kwallon Kafa Na Olympic
Aug 18, 2016 01:05Kungiyar kwallon kafa ta matasa 'yan kasa da shekaru 23 ta Nigeria ta gaza kai wa ga wasan karshe na kwallon kafa na maza a wasan Olympics da ake yi a kasar Brazil bayan da ta sha kashi da ci 2-0 a hannun Jamus a daren jiya Laraba.
-
Sojin Ruwan Nijeriya Sun Kaddamar Da Wasu Jiragen Ruwa Na Yaki Da Suka Kera
Aug 18, 2016 01:03Rundunar sojin ruwan Nijeriya ta kaddamar da wasu jiragen ruwan yaki guda 39 da kuma wasu motocin soji 45, wadanda 30 daga cikin jiragen a Nijeriya din aka kera su a kokarin da gwamnatin kasar take yi na fada da manyan laifuffuka a wasu bangarori na kasar.
-
Najeriya : 'Yan Sanda Sun Hana Taron PDP A Fatakwal
Aug 17, 2016 06:51'Yan Sanda a birnin Fatakwal na Najeriya sun killace fillin kwalon Sharks da Jam’iyyar PDP ke shirin gudanar da taron ta na kasa yau laraba.
-
An Kashe Mayakan Boko Haram 16 A Tarayyar Nigeria.
Aug 16, 2016 02:03Sojojin Nigeria sun kashe mayakan boko haram 16 a jihar Borno.
-
Sojojin Nigeria Suna Neman Wasu Mutane Guda Ukku Kan Shirinsu Na Gano Inda Aka Boye Yan Matan Chibok
Aug 15, 2016 07:30`Sojojin Nigeria suna bukatar kama mutane ukku don sanin inda yan matan chibok suke
-
Gwamnati Da Sojojin Nijeriya Sun Mayar Da Martani Ga Sabon Bidiyon 'Yan Matan Chibok
Aug 14, 2016 12:51Gwamnati da rundunar sojin Nijeriya sun mayar da martani ga sabon faifan bidiyon da 'yan kungiyar Boko Haram suka fitar dangane da 'yan matan Chibok da suke ci gaba da rike su sama da shekaru biyu da sace su da aka yi daga makarantarsu.
-
Wasu Majiyoyin Labarai A Negeria Sun Bada Labarin Fito Da Wani Vedio Dauke Da Hotunan Yan Matan Chibok
Aug 14, 2016 06:49Boko Haram Ta watsa wani sabon fefen Vedio kan yan makaranta yan matan chibok