Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Kasar Britani Ta Fara Shirin Bada Visar Shiga Kasarta Da Gaggawa  A Nigeria

    Kasar Britani Ta Fara Shirin Bada Visar Shiga Kasarta Da Gaggawa A Nigeria

    Aug 12, 2016 04:11

    Britania ta bude wani tsarin karban Visar shiga ksarta mai suna Super Priority Visa service a tarayyar Nigeria

  • An Sanar Da Sake Bullar Cutar Polio A Nijeriya A Karon Farko Tun 2014

    An Sanar Da Sake Bullar Cutar Polio A Nijeriya A Karon Farko Tun 2014

    Aug 12, 2016 00:32

    Hukumomi a Nijeriya sun sanar da sake bullar cutar polio (shan inna) a jihar Borno da ke arewacin kasar, wanda shi ne karon farko da aka sami bullar cutar tun a shekara ta 2014.

  • Wasu Kungiyoyin Musulmi A Nigeria Sun Kirayi Yan Uwansu Da Su Kare Kiristoci Daga Haren Haren Yan Ta'adda

    Wasu Kungiyoyin Musulmi A Nigeria Sun Kirayi Yan Uwansu Da Su Kare Kiristoci Daga Haren Haren Yan Ta'adda

    Aug 11, 2016 06:51

    Wsu kungiyoyin musulmi a Nigeria sun bukaci musulmai su kare kiristocin kasar daga barazanar mayakan boko haram

  • An Sako Wasu 'Yan Kasar China Biyu Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Nigeriya

    An Sako Wasu 'Yan Kasar China Biyu Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Nigeriya

    Aug 10, 2016 06:50

    Rundunar 'yan sandan Nigeriya ta sanar da sakin 'yan kasar China biyu da aka sace tare da yin garkuwa da su a makon da ya gabata a kan hanyarsu ta zuwa birnin Abuja fadar mulkin kasar.

  • An Kashe Wasu Sojojin Nijeriya Uku A Yankin Naija Delta

    An Kashe Wasu Sojojin Nijeriya Uku A Yankin Naija Delta

    Aug 08, 2016 13:48

    Rahotanni daga Nijeriya na nuni da cewa wasu 'yan bindiga dadi sun kashe wasu sojoji uku a wani harin da suka kai musu a garin Nembe da ke jihar Bayelsa a yau din nan Litinin.

  • An Kashe Sojojin Najeriya 11 A Wani Harin Kwanton Bauna Da Aka Kai Musu

    An Kashe Sojojin Najeriya 11 A Wani Harin Kwanton Bauna Da Aka Kai Musu

    Aug 07, 2016 00:52

    Rundunar sojin Najeriya ta sanar da kashe sojojin kasar 11 a jiya a lokacin da suke farautar wasu 'yan bindiga da ke fasa kwabrin makamai a cikin jahar Neja, bayan da 'yan bindigar suka yi musu kwanton bauna.

  • Najeriya:An kama wasu Mutane 7 kan zarkin bawa tsagerun Niger-Delta miyagun kwayoyi.

    Najeriya:An kama wasu Mutane 7 kan zarkin bawa tsagerun Niger-Delta miyagun kwayoyi.

    Aug 05, 2016 13:41

    Dakarun tsaron Najeriya sun cabke Mutane da ake zarkin su da kaiwa tsagerun Niger-Delta miyagun kwayoyi

  • Majalisar Dattijan Najeriya Za Ta Matsa Lamba Domin Aiwatar Da Kasafin Kundin 2016

    Majalisar Dattijan Najeriya Za Ta Matsa Lamba Domin Aiwatar Da Kasafin Kundin 2016

    Aug 05, 2016 02:24

    Majalisar dattijan Najeriya ta sha alwashin matsa lamba domin ganin an aiwatar da kasafin kudin shekara ta 2016 da muke ciki.

  • Ganawar Shugaba Buhari Da Jonathan A Yau A Abuja

    Ganawar Shugaba Buhari Da Jonathan A Yau A Abuja

    Aug 03, 2016 12:04

    Shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya yi wata ganawa ta sirri da tsohon shugaban kasar Goodluck Ebele Jonathan a yau a fadar Aso Rock da ke Abuja.

  • Sojojin Nijeriya Sun Dakile Wani Shirin Kai Harin Kungiyar Boko Haram

    Sojojin Nijeriya Sun Dakile Wani Shirin Kai Harin Kungiyar Boko Haram

    Aug 02, 2016 06:50

    Sojojin Nijeriya da dakarun sa kai na JTF sun sami nasarar dakile wani shirin da kungiyar Boko Haram ta yi na kai wani mummunan hari a wajen birnin Maiduguri, babban birnin jihar Borno inda suka hallaka 'yan kungiyar ta'addancin su biyar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS