Aug 05, 2016 06:54 UTC

Majalisar dattijan Najeriya ta sha alwashin matsa lamba domin ganin an aiwatar da kasafin kudin shekara ta 2016 da muke ciki.

Majalisar dattijan Najeriya ta sha alwashin matsa lamba a kan gwamnatin domin ganin an aiwatar da kasafin kudin shekara ta 2016 da muke ciki baki daya.

Wannan mataki dai ya zo a daidai lokacin da yan kasa suke kokawa kan matsaloli da ake fuskanta sakamakon rashin kudade wanda yake da alaka da rashin aiwatar da kasafin kudin baki daya.

 

Tags