Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Shirye-Shirye
  • Kundi
  • Hannunka Mai Sanda
  • Mitoci
  • Da haihuwa shafin
  • Kundi
  • iPhone
  • Sabkewa
  • Mitoci

Shirye-Shirye

  • Hannunka Mai Sanda
  • Alkur'ani Mai Girma
    Filin Fadakarwa
    Shiri ne da ke tabo batutuwa daban daban da suka  shafi addinin Musulunci inda ake hira da malamai wajen fadakar da mutane kan koyarwa ta addinin Musulunci wanda Aminu Ibrahim Kiyawa ke gabatarwa
  • Wasanni
    Labaran Wasannin Mako
    Shiri ne da Aminu Ibrahim Kiyawa ke gabatarwa  inda  ke bin diddigin abubuwan da suka faru a fagen wasanni a nahiyarmu ta Afirka tsawon mako
  • Noma a Afirka
    Noma Tushen Arziki
    Shiri ne da Mujtaba Adam ke gabatarwa da ke tabo lamurran da suka shafi aikin gona da kuma hanyoyin da za a inganta shi.
  • Matasa
    Don Matasa
    Shiri ne da Hasan Barka yake gabatarwa inda ya ke tabo batutuwan da suka shafi matasa da wasu  matsalolin da suke fuskanta da hanyoyin da za a bi wajen magance irin wadannan matsaloli don kyautata rayuwar matasa din
  • Yara Manyan Gobe
    Shiri ne da Sunusi Inuwa Wunti yake gabatarwa inda ya ke tabo batutuwan da suka shafi yara da matasa da kuma tarbiyyarsu a matsayinsu na manyan gobe
  • Nigerian women
    Mata A Cikin Al'umma
    ُShiri ne da Sunusi Inuwa  Wunti ke gabatarwa inda ya ke  tabo lamurra da suka shafi mata a matsayinsu na iyayen al'umma, matsalolinsu da kuma hanyoyin da za a bi wajen magance su.
  • Lafiya Sai Da Kula
    Lafiya Sai Da Kula
    Shiri ne da Hasan Barka da ke gabatar da shi a kowane mako inda yake tabo batutuwa daban-daban da suka shafi kiwon lafiya da yanayin yadda za mu kula da lafiyarmu bugu da kari kan bayani kan yanayin wasu cututtuka da kuma hanyoyin da za a bi wajen magance su ta  hanyar tuntubar masana da kwararrun likitoci.
  • Quran
    Karamin Sani Kukumi
    Shiri ne da ke bijiro da tambayoyi da kuma amsa su ta hanyar amfani da ayoyin Alkur'ani da kuma hadisan Ma'aiki da na Imamai (a.s) wanda Aminu Abdu ke gabatarwa a kowane mako
  • Madina
    Zababbun Ayyuka
    Shiri ne da Aminu Abdu ke gabatarwa a kowane mako inda yake sharhi kan wasu ayoyi na Alkur'ani da hadisai na Ahlulbaiti (a.s) da suke magana kan kyawawan halaye da ya kamata al'umma su misaltu da su
  •                          برگی از تاریخ
    Ko Kun San
    Shiri ne wanda yake bada tarihin abubuwan da suka faru a rana irin ta yau a tsawon tarihi
  • Afirka A Mako
    Afirka A Mako
    Jama’a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wannan shiri na Afirka, shirin da kan yi dubi kan wasu daga cikin lamurra da suka wakana a cikin kasashen Afirka
  • Shirin Da Ke Amsa Tambayoyi
    Matambayi Ba Ya Bata
    Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa cikin wani sabon shirin Matambayi ba ya bata shirin da ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi a kowane mako inda muke amsa tambayoyin da kuka aiko mana ta hanyoyin da kuka saba saduwa da mu.
  • Tutar Iran
    Iran A Mako
    Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako shi ne da ke leko muku wasu daga cikin muhimman al’amurran da suka faru a Iran cikin mako wanda ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi a kowane mako
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS