Mar 12, 2016 07:57 UTC
  • Mitoci Da Frequency

Mitoci

Jama'a Masu  Saurare, Assalamu Alaikum

Muna sanar da ku cewa Sashen Hausa na Muryar Jamhuriyar Musulunci ta Iran na watsa shirye-shiryensa ne har sau uku a kowace rana wato da safe da rana da kuma dare.

Da safe muna gabatar da shirye-shiryenmu ne da misalin karfe 6:53 zuwa 7:50 agogon Nijeriya, Nijar, Kamaru da Chadi, wato karfe 5:53 zuwa 6:50 kenan agogon GMT da Ghana.

Da rana kuwa da misalin karfe 12:23 zuwa karfe 12:50 agogon Nijeriya, Nijar, Kamaru da Chadi, wato karfe 11:23 zuwa 11:50 kenan agogon GMT da Ghana.

Da dare kuwa muna gabatar da shirye-shiryenmu ne da misalin karfe 7:23 zuwa 8:20 agogon Nijeriya, Nijar, Kamaru da Chadi, wato karfe 6:23 zuwa 7:20 agogon GMT da Ghana.

 

  Mita Frequency
Shirin Safe 19 15625 khz
Shirin Rana

 


 
Shirin Dare 31

 
9860 khz

 

 

A Jamhuriyar Nijar kuwa ana iya saurarenmu ta wadannan tashoshi na FM kamar haka: A birnin Yamai ta gidan Radio Tambara MHZ 107. A birnin Maradi kuma ta gidan radion Garkuwa FM MHZ 107. Yayin da a Damagaram/Zinder kuwa ta gidan Radiyo Gaskiya FM, MHZ 89.5. A Matamai kuwa ta hanyar radio Shukura FM, MHZ 105,5. Sai garin Dogon Dutsi kuwa ta gidan Dalol FM MHZ 92,8. . Sai garin Tawa kuwa ta gidan radiyo Tambara FM MHZ 95 . Sai garin Konni kuwa ta gidan radiyoNiyya FM MHZ 97,5 .

Masu Son Sauraren Shirye-Shiryenmu Kai Tsaye Ta Hanyar Tauraron Dan'Adam (Satelite) Suna Iya Lalubanmu Ta Wannan Adireshi:

Intelsat 20

 

 

Frequency 12722MHZ

Polarity=Horizontal

Symbols Rates: 26657

Fec: 2/3

 
   
   
 

 

Za a iya saurenmu kai tsaye a shafinmu na yanar gizo, da kuma ta hanyar wayar salula, ko kuma ta tauraron dan adam musamman a kasashen nahiyar Afirka, domin neman karin bayani sai a ziyarci shafinmu na yanar gizo wato: www.parstoday.com/hausa

A manhajar whatsapp da telegram kuwa za a iya samun mu da wannan lambar: 0098-9035065486

Ga wadanda suke son tuntubarmu ta wayar tarho kuwa, ana iya buga mana ta wadannan lambobin:

0098 21 22162622 ko kuma 0098 21 22014698.

Masu son aiko mana da wasika kuwa suna iya rubuto mana ta hanyar akwatin gidan wayarmu, wato:P.O.BOX 6767, Tehran Jamhuriyar Musulunci ta Iran. 

Kuma za a iya ziyartar shafinmu na zumunta wato (facebook) www.facebook.com/hausaradiotehran.

A huta lafiya