Shiri ne da Hasan Barka da ke gabatar da shi a kowane mako inda yake tabo batutuwa daban-daban da suka shafi kiwon lafiya da yanayin yadda za mu kula da lafiyarmu bugu da kari kan bayani kan yanayin wasu cututtuka da kuma hanyoyin da za a bi wajen magance su ta  hanyar tuntubar masana da kwararrun likitoci.

Feb 02, 2016 15:59 UTC