1
Karin Bayani Kan Kamfanonin Yahudawa Da Suke Taimakawa HKI
Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa cikin wani sabon shirin Matambayi ba ya bata shirin da ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi a kowane mako inda muke amsa tambayoyin da kuka aiko mana ta hanyoyin da kuka saba saduwa da mu. To yau ma dai ga mu da wani sabon shirin da fatan za ku kasance tare da mu tun daga farkonsa har zuwa karshensa. Tambayar mu ta farko ta fito ne daga mai sauraren mu Laraba Tabawa Dahiru, Zaria Nigeria wacce take cewa ina son ku yi min karin