Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Rahoton Bincike Kan Abin Da Ya Faru A Rikicin Zaria

    Rahoton Bincike Kan Abin Da Ya Faru A Rikicin Zaria

    Aug 02, 2016 01:27

    A wannan Litinin ce 2 ga watan Agusta 2016 gwamnatin jihar Kaduna a Najeriya ta fitar da rahoton kwamitin nan da aka kafa domin gudanar da bincike kan hakikanin abin da ya faru tsakanin sojoji da 'yan shia'a al'amajiran sheikh Ibrahim Zakzaky a Zaria a karshen shekara da bta gabata.

  • Kwamitin Bincike Kan Kisan Zaria Ya Zargi Sojojin Kasar Da Kashe Mutane 347

    Kwamitin Bincike Kan Kisan Zaria Ya Zargi Sojojin Kasar Da Kashe Mutane 347

    Aug 01, 2016 13:25

    Kwamitin bincike kan kisan Zaria ya bukaci a gurfanar da sojojin da suka aikata kisan.

  • NUC : Shaidar Karatun Digiri Ta Kwalejin Malamai Ta Kaduna Ba tada Inganci

    NUC : Shaidar Karatun Digiri Ta Kwalejin Malamai Ta Kaduna Ba tada Inganci

    Aug 01, 2016 12:46

    Hukumar kula da jami'oi a nigeria ta bayyana cewa shaidar kammala karatun digiri na kwalejin malamai ta kaduna bata da inganci

  • Sojojin Kasar Iraqi Sun Kubutar Da Tsibirin Khaldan Mai Muhimmanci A Lardin Ambar

    Sojojin Kasar Iraqi Sun Kubutar Da Tsibirin Khaldan Mai Muhimmanci A Lardin Ambar

    Aug 01, 2016 12:04

    Sojojin Iraqi sun kwace wani tsibiri mai muhimmanci a cikin kogin Furat na lardin ambar a yau litinin

  • Damuwar Mazauna yankin Niger-Delta kan hare-haren da Sojojin ke kaiwa yankin.

    Damuwar Mazauna yankin Niger-Delta kan hare-haren da Sojojin ke kaiwa yankin.

    Jul 30, 2016 14:37

    Hare-haren da Sojin Najeriya suka fara kaiwa kan tsagerun Niger-Delta ya janyo fargaba da damuwa ga mazauna yankin

  • An Sake Kwato Wasu Garuruwa Daga Hannun Kungiyar Boko haram.

    An Sake Kwato Wasu Garuruwa Daga Hannun Kungiyar Boko haram.

    Jul 30, 2016 05:52

    Sojojin Afirka Sun Kwato Wasu Garuruwa Daga Kungiyar Boko haram A Najeriya.

  • An Sake Kwato Wasu Garuruwa Dag Hannun Kungiyar Boko haram.

    An Sake Kwato Wasu Garuruwa Dag Hannun Kungiyar Boko haram.

    Jul 30, 2016 05:52

    Sojojin Afirka Sun Kwato Wasu Garuruwa Daga Kungiyar Boko haram A Najeriya.

  • Za'a Ci Gaba Da Karantar Da Addinai A Kebe A Makarantun Sakandare A Nigeria

    Za'a Ci Gaba Da Karantar Da Addinai A Kebe A Makarantun Sakandare A Nigeria

    Jul 30, 2016 00:30

    Ma'aikatar ilmi a Nigeria ta ce za'a ci gaba da karantar da addinan musulunci da kiristanci a azuzuwa daban daban a makarantun kasar

  • Indonusiya Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Wasu 'Yan Nijeriya 3 Masu Fataucin Kwaya

    Indonusiya Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Wasu 'Yan Nijeriya 3 Masu Fataucin Kwaya

    Jul 29, 2016 12:48

    Rahotanni daga kasar Indonusiya sun bayyana cewar mahukunta a kasar sun zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane hudu da aka same su da laifin fataucin muggan kwayoyi duk kuwa da kirayen da cibiyoyin kasa da kasa suka yi mata na dakatar da aiwatar da hukuncin kisa kan wadannan mutane da adadinsu ya kai 14.

  • MDD Ta Bukaci Karin Hadin Kai Don Fada Da Kungiyar Boko Haram

    MDD Ta Bukaci Karin Hadin Kai Don Fada Da Kungiyar Boko Haram

    Jul 29, 2016 12:37

    Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci gwamnatocin kasashen duniya da su kara ba da hadin kai wajen fada da kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram da ta addabi wasu kasashen Yammacin Afirka.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS