-
Dakatar da Aikewa da Kayan Agaji Zuwa Najeriya
Jul 29, 2016 06:49Majalisar Dinkin Duniya Za ta dakatar da aikewa da kayan agaji zuwa kasar Najeriya.
-
Harkar Muslunci A Najeriya Ta Bukaci A Saki Sheikh Ibrahim Zakzaky
Jul 28, 2016 03:04Harkar muslunci a Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayyar Najeriya da saki Sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi ba tare da tuhumarsa da wani laifi ba.
-
Kungiyar Yan Ta'adda Ta Niger Dalter Avengers" Ta Sauki Alhakin Kai Hari Kan Cibiyoyin NNPC
Jul 26, 2016 12:49Niger Dalter Avengers ta dauki alhakin lalata cibiyoyin man na NNPC
-
Harkar Muslunci A Najeriya Ta Bukaci A Saki Sheikh Ibrahim Zakzaky
Jul 26, 2016 02:16Harkar muslunci a Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayyar Najeriya da saki Sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi ba tare da tuhumarsa da wani laifi ba.
-
Asusun kananen Yara na MDD ya bayyana Damuwarsa kan halin da kananen yara ke cikin a arewacin Najeriya
Jul 26, 2016 06:49Asusun kananen Yara na MDD ya bayyana Damuwarsa kan halin karamcin abinci da kananen yara ke fuskanta a arewacin Najeriya
-
Buhari Ya Jinjina Wa Iran Ta Fuskar Ci Gaban Tattalin Arziki Da Ilimin Kimiyya
Jul 25, 2016 16:09Shugaban tarayyar Najeriya Muhamamd Buhari ya jinjina wa Jamhuriyar muslunci ta Iran dangane da ci gaban da ya ce ta samu a bangarori daban-daban, musamamn ta fuskar bunkasa tattalin arziki da kimiyya da kuma fasahar nukiliya.
-
Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Ya Zanta Da Shugaban Majalisar Dattijan Nigeriya
Jul 25, 2016 13:56A ci gaba da ziyarar aikin da yake gudanarwa a tarayyar Nigeriya ministan harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya gana da shugaban Majalisar Dattijan Nigeriya tare da gabatar masa da goron gayyatar zuwa Iran baya da bukatar karfafa taimakekkeniya a tsakanin kasashen biyu.
-
An samar da Jiragen ruwan Zamani guda 10 ga Dakarun tsaron ruwan Najeriya
Jul 25, 2016 06:37An samarwa Dakarun tsaron ruwan sabin jiragen ruwa na zamani guda 10
-
Kungiyar MEND A Najeriya Na Tattaunawa Da Gwamnati
Jul 25, 2016 02:18Babbar kungiya 'yan a ware mai dauke da makamai a yankin Niger Delta na Najeriya wato MEND ta ce, ta fara kwarya kwaryar tattaunawa da gwamnati don share fagen shiga babbar tattaunawa tsakanin ta da gwamnatin Najeriyar.
-
Sojojin Najeriya 19 suka bace sanadiyar harin boko haram
Jul 23, 2016 04:15Dakarun tsaron Najeriya sun sanar da bacewar Sojoji 19 a wani harin ba zata da kungiyar boko haram suka kai musu.