Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • An ceto Mata da kananen Yara da Dama daga Hanun Mayakan boko haram

    An ceto Mata da kananen Yara da Dama daga Hanun Mayakan boko haram

    Jul 22, 2016 05:37

    Dakarun Najeria sun ceto Mata da kananen yara da dama daga kangin Mayakan Boko Haram

  • Najeriya : MSF Ta Kadu Kan Halin Da Ake Ciki A Borno

    Najeriya : MSF Ta Kadu Kan Halin Da Ake Ciki A Borno

    Jul 21, 2016 00:56

    Kungiyar likitoci marar iyaka ta MSF ta nuna matukar damuwa kan halin da 'yan gudun hijira ke ciki a Borno saboda matsallar boko Haram da yankin ya yi fama dashi.

  • Tagwayen hare-hare kan bututun man fetur a Najeriya

    Tagwayen hare-hare kan bututun man fetur a Najeriya

    Jul 19, 2016 13:44

    Tsagerun kungiyar Niger Delta Avengers, NDA da ke kudancin Najeriya sun kaddamar da sabbin farmaki guda biyu, inda suka tarwatsa bututun man fetir na wani kamfanin mai a kusa da yankin Batan da ke jihar Delta.

  • Zanga-zangar neman Sakin Shekh Ibarahim Azakzaky A Najeriya

    Zanga-zangar neman Sakin Shekh Ibarahim Azakzaky A Najeriya

    Jul 19, 2016 12:58

    Kungiyar Matasa ta Abulfadl Abbas ta gudanar da zanga-zangar neman sakin shekh Ibrahim Alzakzaky a yankuna daban daban na kasar

  • Rahoton Rikicin Harka Islamiyya Da Sojojin Nigeria: Gwamna El-Rufa'i Zai Baze Rahoton Ga Jama'a Kowa Ya San Abinda Ya Kunsa

    Rahoton Rikicin Harka Islamiyya Da Sojojin Nigeria: Gwamna El-Rufa'i Zai Baze Rahoton Ga Jama'a Kowa Ya San Abinda Ya Kunsa

    Jul 16, 2016 03:16

    Shugaban kwamitin bincike kan kisan da sojojin Nigeria suka yiwa yayan kungiyar harka Islamiyya a birnin Zaria na jihar Kaduna ya mika rahotonsa ga gwamnan jihar Nasir El-Rufai. Justice Mohammad Lawal Garba shugaban kwamitin a yayin mika rahoton ya bayyana cewa kwamitin ya sami bayanai

  • Masifar Yunwa Ta Fara Lashe Rayukan 'Yan Gudun Hijira A Arewacin Nigeriya

    Masifar Yunwa Ta Fara Lashe Rayukan 'Yan Gudun Hijira A Arewacin Nigeriya

    Jul 11, 2016 01:04

    Kungiyoyin kare hakkin bil-Adama sun fara nuna damuwarsu kan bullar masifar yunwa da ta fara lashe rayukan 'yan gudun hijira a shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya.

  • Najeriya : Masana Na Fargaban Fuskanci Yunwa A Arewa Maso Gabas

    Najeriya : Masana Na Fargaban Fuskanci Yunwa A Arewa Maso Gabas

    Jul 10, 2016 01:18

    Tawagar masana dake sa ido akan rikicin da ake yi a shiyyar arewa maso gabashin Najeriya ta nuna damuwa akan alamun fuskantar fari a yankin saboda ayyukan ta'adin ‘yan kungiyar Boko Haram a yankin.

  • An gudanar da wani sabon garanbawul a hukumar DIA a Najeriya

    An gudanar da wani sabon garanbawul a hukumar DIA a Najeriya

    Jul 09, 2016 11:20

    Shugaba Buhari na Najeriya ya gudanar da wani sabon canji a hukumar ayyukan leken asiri ta fuskar ayyukan soji da tsaro a kasar.

  • Tsagerun Niger Delta Sun Yi Barazanar Kashe Shugaban Kasar Nigeriya

    Tsagerun Niger Delta Sun Yi Barazanar Kashe Shugaban Kasar Nigeriya

    Jul 09, 2016 05:44

    Jagoran wata kungiya ta 'yan tsagerun yankin Niger Delta mai suna Niger Delta Avengers "NDA" a takaice ya yi barazanar halaka shugaban kasar Nigeriya Muhammadu Bukhari da dukkanin iyalan gidansa.

  • A Sakunsa Na Ranar Salla Ga Yan Nigeria, Shugaba Buhari Ya Ce Sauki Yana Nan Gaba

    A Sakunsa Na Ranar Salla Ga Yan Nigeria, Shugaba Buhari Ya Ce Sauki Yana Nan Gaba

    Jul 06, 2016 01:46

    Shugaban Nigeria Mohammadu Buhari ya ce yan Nigeria su kara hakuri don sauki na nan tafe

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS