-
Rundunar Hadin Guiwa Na Kasashen Yammacin Afrika Don Yakar Boko Haran Tana Fuskantar Karancin Kudade
Feb 03, 2016 06:35Karancin kudi ya hana rundunar yakar boko haram a kasashen Nigeria Niger Camaroo da Chadi
-
Kokarin Najeria Na Daukan Bashi Domin Cike Gibin Kasafin Kudin Bana
Feb 02, 2016 13:04Gwamnatin Najeria Na Kokarin daukan Bashi A Bankunan Duniya Domin Cike gibin Kudun kasafin Bana.
-
Harin Kungiyar Boko Haram Ya Yi Sanadiyyar Kona Kananan Yara A Nigeriya
Feb 01, 2016 03:09Harin da mayakan kungiyar Boko Haram suka kaddamar kan kauyen Dalori da ke jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya a cikin dare ranar Asabar ya yi sanadiyyar kona kananan yara.
-
Akalla Mutane 50 Sun Mutu Sakamakon Harin Boko Haram A Jihar Borno
Jan 31, 2016 12:16Rahotanni daga Nijeriya sun bayyana cewar alal akalla mutane 50 sun rasa rayukansu kana wasu da dama kuma sun sami raunuka sakamakon wani hari da wasu mahara da ake zaton 'yan Boko Haram ne suka kai kauyen Dalori da ke kusa da birnin Maiduguri, babban birnin jihar Borno.