-
Rundunar Sojin Saman Nijeriya Ta Ce Ta Rusa Wani Sansanin Boko Haram A Borno
Sep 11, 2018 04:48Rundunar sojin sama ta Nijeriya ta sanar da samun nasarar tarwatsa wani sansani na 'yan kungiyar Boko Haram a yankunan Bukar Meram da kuma Tumbun Allura da ke kusa da Tekun Chadi a jihar Borno.
-
Mutane 35 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Wata Tankar Gas A Nijeriya
Sep 11, 2018 04:47Rahotanni daga Nijeriya sun ce alal akalla mutane 35 sun mutu kana wasu daruruwa sun sami raunuka sakamakon fashewar da wata tankar daukar iskar ta yi a jihar Nasarawa da ke kasar.
-
Rundunar Sojin Nigeriya Ta Kaddamar Da Hare-Hare Kan Sansanonin Kungiyar Boko Haram
Sep 09, 2018 11:51Rundunar sojin saman Nigeriya ta kaddamar da hare-hare kan sansanonin mayakan kungiyar Boko Haram da suke shiyar arewa maso gabashin kasar.
-
Zaben Shekara Ta 2019: APC Ta Bawa Shekarau Kujerar Sanata Kwankwaso
Sep 08, 2018 06:45Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya bar jam'iyyar PDP ya koma APC mai mulkin jihar a jiya Jumma'a
-
Sojojin Nijeriya Sun Ce Sun Hallaka 'Yan Boko Haram Da Dama
Sep 06, 2018 16:42Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa dakarunta sun sami nasarar hallaka wani adadi mai yawa na 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram a jihar Borno da ke arewa maso gabashin kasar.
-
Jami'an Tsaro A Najeriya Suna Zargin Akwai Wakilan Kunkiyar Daesh A Sansanon Yan Gudun Hijira A Kasar
Sep 06, 2018 11:51Rundunar yansanda a Najeriya ta bayyana cewa akwai wakilan yan kungiyar Daesh a sansanonin yan gudun hijira a yankin arewa maso gabacin kasar.
-
Buhari Ya Bukaci Tallafin China Domin Ci Gaban Tattalin Arzikin Najeriya
Sep 06, 2018 11:49Shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyanawa takwaransa na kasar China Xi Jinping kan cewa gwamnatinsa ta na matukar son ganin an kammala aikin gina madatsar ruwa mai bada wutan lantar a yankin Mambila na jihar Taraba.
-
Najeriya: An Sami Karuwar Sojojin Da Boko Haram Su Ka Kashe
Sep 03, 2018 19:02Majiyar sojan Najeriya ce ta sanar da karuwar wadanda su ka kwanta dama sanadiyyar harin na 'yan ta'addar Boko Haram akan iyaka da kasar Nijar.
-
Yawan Sojojin Najeriya Da Suka Rasa Rayukansu A Harin Boko Haram Ya Karu
Sep 03, 2018 06:31Tawagar masu bincike sun gano karin gawakin sojojin Najeriya 17 wadanda suka rasa rayukansu a kokarinsu na hana mayakan Boko Haram kwace sansaninsu a ranar Alhamis da yamma a jihar Borno arewa maso gabacin tarayyar Najeriya.
-
Shugaba Buhari Ya Ce Baya Jin Tsaron Zabe Na Gaskiya A Kasar.
Sep 03, 2018 06:29Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari wanda a halin yanzu yake ziyara a kasar China ya fadawa yan najeriya mazauna kasar ta China kan cewa ba ya jin tsoron a gudanar da zabe na gaskiya a tarayyar ta Najeriya don ta wannan hanyar ce ya kaiga matsayin da yake rike da shi.