-
Najeriya Ta Karbi Bashin Dalar Amurka Miliyon 328 Daga Kasar China Don Bunkasa Harkokin Sadarwa
Sep 02, 2018 06:26Majiyar fadar shugaban kasa a Najeriya ta bayyana cewa gwamnatin kasar ta sami bashin dalar Amurka miliyon 328 daga kasar China don bunkasa bangaren sadarwa a kasar.
-
Harin Boko Haram Ya Hallaka Sojoji Sama Da 30 A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Sep 01, 2018 19:09Rahotanni daga Najeriya na cewa akalla dakarun Sojin kasar 30 ne suka mutu yayin wata fafatawarsu da mayakan Boko Haram a yankin arewa maso gabas da ke gab da kan iyakar kasar da Jamhuriyyar Nijar.
-
Waziriyar Kasar Jamus Ta Kai Ziyarar Aiki Tarayyar Najeriya
Sep 01, 2018 06:27Waziriyar kasar Jamus Angela Merkel ta kai ziyarar aiki tarayyar Najeriya inda kasashen biyu suka rattaba hannu kan yerjeniyoyi da dama.
-
Amnesty Int. Ta Zargi Gwamnatin Najeriya Da Tsare Mutane Ba Bisa Ka'ida Ba
Aug 31, 2018 06:30Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International ta zargi gwamnatin Najeriya da kame mutane tare da tsare su ba bisa ka'ida ba.
-
An Cimma Yarjejjeniyar Tsaro Tsakanin Birtaniya Da Najeriya
Aug 30, 2018 12:25Yayin ziyarar da Piraministan Kasar Birtaniya ta Kai Najeriya , kasashen biyu sun cimma yarjejjeniyoyi da dama ciki harda yarjejjeniyar tsaro
-
Hukumar Zaben Nageriya:Mata Zun Fi Maza Rigistan Neman Katin Zabe Tare Da Bambancin Kimani Miliyon Guda
Aug 30, 2018 06:22Hukumar zabe mai zaman kanta a tarayyar Najeriya ta tabbatar da cewa mata sun fi maza yawan rigistan neman katan zabe tare da bambancin kimani miliyon guda.
-
Kashi 2/3 Na Yan Najeriya Suna Rayuwa Ba Tare Da Ruwan Sha Mai Tsabta Ba
Aug 29, 2018 12:12A dai dai lokacinda ake bukukuwan makon tsabtataccen ruwan sha a duniya rahotanni sun nuna cewa kashi 2/3 na yan Najeriya suna shan ruwan da babu tabbaci kan tsabtarsa.
-
Iyayen Leah Yarinya Yan Makarantar Dabchi Wacce Take Tsare A Hannun Boko Haram Sun Sami Dan Nutsuwa Da Jin Muryarta
Aug 28, 2018 19:03Mr Sharibu Nathan mahaifin Leah Sharibu wacce a halin yanzu take tsare a hannun kungiyar boko haram a ya ce ya dan sami nutsuwa da jin muryar diyarsa Leah bayan ta aiko da sako sauti na secon 35 a cikin yan kwanakin da suka gabata.
-
Wata Kotu A Jihar Ondo A Tarayyar Najeriya Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Mutane 7
Aug 23, 2018 19:00Wata babbar kotu a birnin Akure na jihar Ondo a kudancin tarayyar Najeriya ta yanke hukuncin kisa kan mutane 7 wadanda ta tabbatar da laifin kisan wani dan kasuwa mai suna Banji Adafin a shekarar da ta gabata.
-
Mutane Dubu Guda Ne Zasu Amfana Da Shirin Shugaban Kasa Na Tallafin Kiwon Lafiya A Jihar Kano
Aug 22, 2018 11:53Mai bawa shugaban kasa shawara kan kafafen yada labarai Alhaji Shaaban Sharasa ya bayyana cewa mutanen jihar Kano dubu guda ne zasu amfani da shirin shugaban kasa Muhammadu Buhari kan kiwon lafiya kyauta a jihar Kano.