Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Nijeriya Ta Bukaci ECOWAS Ta Dau Mataki Kan Kamaru Saboda Korar 'Yan Gudun Hijira

    Nijeriya Ta Bukaci ECOWAS Ta Dau Mataki Kan Kamaru Saboda Korar 'Yan Gudun Hijira

    Sep 30, 2017 07:48

    Gwamnatin Nijeriya ta kirayi kungiyar tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka (ECOWAS) da ta dau mataki kan kasar Kamaru saboda tilasta wa 'yan gudun hijira daga Nijeriya kimanin 4402 komawa gida cikin mawuyacin hali na musgunawa bayan sun gudu daga Nijeriya zuwa kasar ta Kamaru saboda hare-haren 'yan kungiyar Boko Haram.

  • Najeriya : Za'a Wa Wasu ‘Yan Boko Haram Shari'a A Asirce

    Najeriya : Za'a Wa Wasu ‘Yan Boko Haram Shari'a A Asirce

    Sep 30, 2017 02:51

    Bayanai daga Najeriya na cewa za' a yi shari’ar wasu da ake zargi ‘yan kungiyar Boko Haram ne a asirce.

  • Najeriya / Boko Haram : Kashi 57% Na Makarantu Basu Bude Ba_ Unicef

    Najeriya / Boko Haram : Kashi 57% Na Makarantu Basu Bude Ba_ Unicef

    Sep 30, 2017 02:09

    Asusun kula da yara kanana na MDD wato Unicef ya fitar da wani rahoto dake cewa rabin makarantun boko a shiyyar arewa maso gabashin Najeriya dake fama da matsalar boko Haram basu sake bude kofofinsu ba.

  • Yan Bindiga Sun Sace Wani Babban Jami'in Yansanda Da Iyalansa A Zamfara

    Yan Bindiga Sun Sace Wani Babban Jami'in Yansanda Da Iyalansa A Zamfara

    Sep 29, 2017 01:39

    Wasu yan bindiga wadanda ba'a tantance ko su waye ne ba sun sace wani Jami'in yansanda da iyalanda a wani wuri tsakanin Katsina da Kaduna a jiya Alhamis.

  • Yan Bindiga Sun Sake Wani Babban Jami'in Yansanda Da Iyalansa A Zamfara

    Yan Bindiga Sun Sake Wani Babban Jami'in Yansanda Da Iyalansa A Zamfara

    Sep 29, 2017 01:37

    Wasu yan bindiga wadanda ba'a tantance ko su waye ne ba sun sace wani Jami'in yansanda da iyalanda a wani wuri tsakanin Katsina da Kaduna a jiya Alhamis.

  • UNICEF: Fiye Da Rabin Makarantu A Yankin Boko Haram Sune Rufe

    UNICEF: Fiye Da Rabin Makarantu A Yankin Boko Haram Sune Rufe

    Sep 29, 2017 01:37

    Hukumar UNICEF mai kula da yara ta MDD ta bada rahoto kan cewa mafi yawan makarantun boko a yankunan da yayan kungiyar boko haram suka fi yawan kai-kawo a cikinsu a rufe suke

  • HRW: Sojojin Kamaru Na Gallazawa 'Yan Gudun Hijirar Nijeriya

    HRW: Sojojin Kamaru Na Gallazawa 'Yan Gudun Hijirar Nijeriya

    Sep 27, 2017 13:05

    Kungiyar kare hakkokin bil'adama ta Human Rights Watch (HRW) ta ce sojojin kasar Kamaru sun tursasawa dubban 'yan gudun hijirar Nijeriya komawa gida bayan musgunawa da gallazawar da suka yi musu wanda hakan take dokokin kasa da kasa ne kan kare hakkokin 'yan gudun hijira.

  • Akalla Mutane Biyar Ne Suka Rasa Rayukansu Sanadiyar Harin Kunan Bakin Wake A Nigeria

    Akalla Mutane Biyar Ne Suka Rasa Rayukansu Sanadiyar Harin Kunan Bakin Wake A Nigeria

    Sep 27, 2017 09:08

    Wata 'yar kunan bakin wake a garin Dikwa na jihar Borno a tarayyar Nigeria ta tarwatsa kanta a cikin wani masallaci ta kuma yi sanadiyyar mutuwar mutane 5 da kuma raunata wasu akalla ukku.

  • Jami'an Tsaron Nigeriya Sun Kame Daya Daga Cikin Jagororin Kungiyar Boko Haram A Kasar

    Jami'an Tsaron Nigeriya Sun Kame Daya Daga Cikin Jagororin Kungiyar Boko Haram A Kasar

    Sep 27, 2017 03:20

    Kakakin rundunar sojin Nigeriya ya sanar da kame daya daga cikin jagororin kungiyar ta'addanci ta Boko Haram da ake nema ruwa a jallo.

  • Nijeriya : An Cafke Mutum 10 Bayan Zanga-zangar 'Yan Gudun Hijira

    Nijeriya : An Cafke Mutum 10 Bayan Zanga-zangar 'Yan Gudun Hijira

    Sep 26, 2017 03:13

    Rahotanni daga Nijeriya na cewa an cafke mutane goma bayan zanga-zangar da 'yan gudun hijira boko haram suka yi a birnin Maiduguri dake arewa maso gabashin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS