-
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Fatattakin 'Yan Boko Haram Da Kashe 10 Daga Cikinsu
Jan 14, 2017 14:43Rundunar Sojan kasa ta Nijeriya ta sanar da cewa dakarunta sun sami nasarar dakile wani harin da 'yan kungiyar Boko Haram suka kawo wa wani sansanin sojojin a jihar Borno inda suka kashe alal akalla 'yan ta'addan guda 10 da kuma raunata wasu da dama.
-
Shugaba Buhari Na Najeriya Ya Mika Sakon Ta'aziyya Ga Shugaba Rauhani Na Iran
Jan 14, 2017 08:38Shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya aike da sakon ta'aziyyar rasuwar Ayatollah Hashimi Rafsanjani zuwa ga shugaban kasar Iran Hassan Rauhani.
-
Gambiya: Najeriya Na Tattauna Bai wa Shugaba Yahya Jammeh Mafakar Siyasa
Jan 13, 2017 02:11Yan Majalisar Najeriya Suna Tattauna Yiyuwar Bai wa Shugaban Kasar Gambiya Takunkumin Siyasa
-
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Gano Gawawwakin Sojojinta 16 Da Suka Bace
Jan 12, 2017 02:00Rundunar Sojin Nijeriya ta sanar da gano gawarwakin sojojinta 16 daga cikin 46 da aka sanar da bacewarsu sama da makonni shida da suka gabata a bakin rafin Yobe da ke arewa maso gabashin kasar.
-
Gambiya: An Dage Ziyarar Shugaban Najeriya Zuwa Gambiya Zuwa Ranar Juma'a:
Jan 11, 2017 15:41An dage tafiyar shugaban kasar Najeriya zuwa Gambiya zuwa jibi Juma'a.
-
Kashim Shettima: Kungiyoyin Agaji Suna Watanda Da Kudaden Tallafi
Jan 11, 2017 07:48Gwamnan jahar Bornon Kashim Shettima ya zargi kungiyoyin bayar da agaji da yin watanda da kudaden da suke karba domin gudanar da ayyukan agaji.
-
Yansandan Ciki A Nigeria Sun Kama Yayan Boko Haram A Lagos, Kogi Da Wasu Wurare A Kasar
Jan 11, 2017 02:50Hukumar yansandan ciki a tarayyar Nigeria ta bada sanarwan kame yan kungiyar Boko Haram akalla 13 a cikin sabuwar shekara da ta kama.
-
Ma'aikatan Man Fetur A Tarayyar Nigeria Sun Fara Yajin Aiki
Jan 11, 2017 02:49Ma'aikatan kamfanin man fetur da iskar gas a tarayyar Nigeria sun fara wani yajin aiki don tilastawa hukumomin kamfanin biyansu hakkokinsu.
-
An Tsige Ndume A Matsayin Shugaban Masu Rinjaye Na Majalisar Nijeriya
Jan 10, 2017 13:35'Yan Majalisar Dattawan Nijeriya na jam’iyyar APC mai mulki a kasar sun tsige Sanata Muhammad Ali Ndume daga mukaminsa na shugaban masu rinjaye a majalisar inda suka maye gurbinsa da Sanata Ahmed Lawal.
-
Najeriya: An Kashe 'Yan ta'addar Boko Haram 15 A Jahar Yobe
Jan 09, 2017 02:56Wasu 'yan kungiyar Boko Haram 15 Sun halaka bayan da sojoji su ka kashe su a wani yunkurin kai hari a jahar Yobe.