-
Najeriya: Gargadin Kungiyar "Doctors Without Borders" A Kan Barkewar Yunwa A Tsakanin 'Yan Gudun Hijira.
Jan 07, 2017 15:42Kungiyar mai bada taimakon gaggawa na aikin likita a wuraren yaki da rikici, ta ce da akwai bukatar taimakon gaggawa ga yan gudun hijira a Najeriya.
-
Sojojin Nijeriya Sun Kama 'Yan Boko Haram 1400 Cikin Kwanaki 8 Da Suka Gabata
Jan 06, 2017 14:19Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa cikin kwanaki takwas din da suka gabata, sojojin Nijeriyan sun sami nasarar kame kimanin mutane 1,400 da ake zargi 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram ne.
-
An Kashe Yan Mata Ukku Yan Kunan Bakin Wake A Kusa Da Garin Madagali Na Jihar Adamawa
Jan 05, 2017 13:16Majiyar jami'an tsaro a Nigeria sun bayyana cewa jami'an tsaro a wani kauye kusa da garin Madagali na jihar Adamawa a tarayyar Nigeria sun kashe yan mata ukku wadanda suka yi damara da boma bomai don tarwatsa kansu a cikin mutane a garin kafin su aiwatar da shirin nasu
-
Kimani Yan Nigeria Miliyon Guda Ne Suka Fara Karbar Tallafi Na Naira Dubu 5 A Ko Wani Wata
Jan 05, 2017 11:40Gwamnatin tarayyar Nigeria ta bada sanarwan cewa ta fara bada kudaden tallafi ga mutane mafi bukatuwa kimani miliyon guda a ko wani wata
-
Nigeria Za Ta Tura Sojoji 800 Zuwa Darfur Don Aikin Tabbatar Da Zaman Lafiya
Jan 04, 2017 02:24Babban hafsan hafsoshin sojin kasa na Nijeriya Laftanar Janar Yusuf Tukur Buratai ya sanar da cewa Nijeriya za ta tura da sojoji 800 zuwa yankin Darfur na kasar Sudan don ci gaba da aikin tabbatar da zaman lafiya a yankin karkashin inuwar Majalisar Dinkin Duniya.
-
Sojojin Sun Kama Wani Jami'in Gwamnatin Borno Saboda Boye Dan Boko Haram
Jan 02, 2017 14:25Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da labarin da ke cewa sojoji sun yi awun gaba da wani shugaban karama a jihar Shettima Mafa saboda laifin ba wa wani dan kungiyar Boko Haram mafaka a gidansa da ke Maiduguri babban birnin jihar Borno.
-
An yi Kira Da A Saki Sheikh Zakazaky A Najeriya
Jan 02, 2017 08:17Kungiyar Harkar Musulmi A Najeriya Ta yi Kira Da A Saki Shugabanta Sheikh Ibrahim Yakub El-zakzaky.
-
Jami'an Hukumar SSS Sun Kama 'Yan Ta'addan Boko Haram A Kano
Dec 31, 2016 02:19Hukumar jami'an tsaron farin kaya ta Nijeriya (SSS) ta sanar da samun nasarar kame wasu mutane uku da ake zargin cewa mayakan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram ne a kauyen Dirbunde da ke karamar hukumar Takai da ke jihar Kano ta Nijeriyan.
-
Yawan Al'ummar Najeriya Ya Haura Miliyan 193
Dec 30, 2016 12:03Hukumar kula kididdigar al'umma ta kasa a Najeriya ta fitar da wani rahoto a yau Juma'a inda ta bayyana cewa yawan al'umma a kasar ya tasamma Miliyan 193,3.
-
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Yi Watsi Da Sabon Bidiyon Shekau, Farfaganda Ce Kawai
Dec 30, 2016 06:56Rundunar Sojin Nijeriya ta yi watsi da ikirarin shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau yayi cikin wani sabon faifan bidiyon da ya fitar inda ya ce suna nan a Dajin Sambisa, inda ta ce in da gaske ne ya fadi inda yake a cikin dajin mana.