-
Shugaba Buhari Ya Gana Da Zababben Shugaban Kasar Ghana Akufo-Addo A Abuja
Dec 20, 2016 14:49Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya gana da shugaban kasar Ghana mai jiran gado Nana Akufo-Addo a birnin Abuja, babban birnin Tarayyar Nijeriyar inda suka tattauna kan batutuwa daban-daban.
-
Kashi 62% Na Daliban Da Suka Zauna Jarrabawar WEAC Sun Kasa Cin Jarrabawa 5
Dec 17, 2016 13:43Hukumar jarrabawa ta kasashen yammacin Afrka WAEC ta bada sanarwan cewa kashi 62% na daliban sakandarin da suka zauna jarrabawan watan Octoba da Nuwamba na shekara ta 2016 sun fadi.
-
Kotu Ta Yi Watsi Da Karar Murtala Nyako Na Neman A Mayar Da Shi Gwamnan Jihar Adamawa
Dec 16, 2016 13:44Kotun kolin Nijeriya ta yi watsi da bukatar da tsohon gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako ya gabatar mata na yana bukatar da ta mayar da shi kan kujerarsa don ya karasa wa'adin mulkinsa bayan tsige shi da da 'yan majalisar dokokin jihar suka yi.
-
W.H.O: Fiye Da Cibiyoyin Kiwon Lafiya 700 Ne Da Boko Haram Ta Barnata A Najeriya
Dec 15, 2016 15:52Boko Haram ta kashe mutane 743 a Jahar Borno
-
Kashi 27% Na Kasafin Kudin Shekara Ta 2017 Ne Kadai Zai Fito Daga Danyen Man Fetur A Nigeria
Dec 15, 2016 04:18Kasafin kudin shekara ta 2017 a tarayyar Migeria ya kai Naira trilion 7.298 kuma kashi 27% daga ciki ne kadai zai fito daga sayar da danyem man fetur
-
Kungiyar Kare Hakkin Bil'adama Ta Human Right Ta Bukaci Gwamnatin Nigeria Ta Sake El-Zakzaky
Dec 15, 2016 04:13Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Human Right watch ta bukaci gwamnatin Nigeria ta saki shiekh Ibrahim El-Zakzaky shugaban yan shia na kungiyar harka islamia ko kuma Isalamic Movement in Nigeria IMN a takaice.
-
Sojojin Nigeria Sun Kubutar Da Wasu Daruruwan Mutane Daga Hannun Boko Haram A Dajin Sambisa
Dec 15, 2016 03:41Majiyar sojojin Nigeria ta bada labarin cewa sojojin kasar sun sami nasarar kubutar da mutane 602 daga hannun mayakan kungiyar Boko Haram a dajin Sambisa a cikin yan kwanakin da suka gabata
-
An Buda Iyakokin Kasashen Kamaru Najeriya Da Tchadi.
Dec 14, 2016 14:46Bayan kwashe sama da shekara guda da rufe kan iyakar Kamaru da kasashen Tchadi da Najeriya saboda hare-haren kungiyar Boko haram, a wannan talata an bude kan iyakar.
-
'Yan Super Falcons Na Nijeriya Sun Yi Zanga-Zanga A Gaban Majalisar Dokoki Saboda Kin Biyansu Albashinsu
Dec 14, 2016 07:38'Yan kungiyar kwallon kafa ta mata ta Nijeriya, Super Falcons, sun gudanar da zanga-zanga a gaban majalisar dokin kasar zuwa fadar shugaban kasa don nuna rashin jin dadinsu dangane da rashin biyansu hakkokinsu da ba a yi ba bayan da suka ciwo kofin Afirka a kasar Kamaru.
-
Mata 35 Ne Yan Bindiga Suka Sace A Jihar Zamfara na Tarayyar Nigeria
Dec 13, 2016 14:17Yan bindiga sun sace mata 35 a kauyen Matankari na karamar hukumar maru na jiya litinin a jihar Zamfara a jiya Litinin