Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Buhari Ya Kirayi Al'ummar Nijeriya Da Su Kara Hakuri Da Gwamnatinsa

    Buhari Ya Kirayi Al'ummar Nijeriya Da Su Kara Hakuri Da Gwamnatinsa

    Dec 12, 2016 07:33

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya kirayi 'yan kasar da kada su yanke kauna dangane da karfin da gwamnatinsa take da shi na kyautata rayuwarsu, yana mai cewa kasafin kudin shekara ta 2017 da ya gabatar na dauke da matakan da za su iya fitar da kasar daga cikin matsalar karayar tattalin arziki da ake fuskanta.

  • Najeriya: Harin Ta'addanci A Maiduguri Ya ci Rayukan Mutane Da Dama

    Najeriya: Harin Ta'addanci A Maiduguri Ya ci Rayukan Mutane Da Dama

    Dec 11, 2016 15:37

    An kai harin Ta'addanci A birnin Maiduguri

  • Rahotanni: Mutane 3 Sun Mutu Wasu Sun Raunana, A Harin Maiduguri

    Rahotanni: Mutane 3 Sun Mutu Wasu Sun Raunana, A Harin Maiduguri

    Dec 11, 2016 07:50

    Rahotanni daga birnin Maiduguri, babban birnin jihar Bornon Nijeriya na nuni da cewa alal akalla mutane 3 sun mutu kana wasu da dama sun sami raunuka sakamakon fashewar wasu abubuwa guda biyu a garin na Maiduguri.

  • Iran Ta Yi Allawadai Da Harin Da Aka Kai A Garin Madagali Na Jahar Adamawa Najeriya

    Iran Ta Yi Allawadai Da Harin Da Aka Kai A Garin Madagali Na Jahar Adamawa Najeriya

    Dec 10, 2016 15:35

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana hare-haren da aka kai a garin Madagali na jahar Adamawan tarayyar Najeriya da cewa aiki ne na ta'addanci, wanda ya kamata a yi tir da Allawadai da shi.

  • Yawan Mutanen Da Suka Mutu A Harin Kunan Bakin Waken Jihar Adamawan Nigeriya Ya Karu

    Yawan Mutanen Da Suka Mutu A Harin Kunan Bakin Waken Jihar Adamawan Nigeriya Ya Karu

    Dec 10, 2016 02:21

    Rahotonni suna bayyana cewa: Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon harin kunan bakin waken da aka kai gairin Madagali da ke jihar Adamawa a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya ya haura zuwa 56.

  • Boma Bomai Guda Biyu Sun Tarwatse A Garin Madaga Na Jihar Adawa A Safiyar Yau

    Boma Bomai Guda Biyu Sun Tarwatse A Garin Madaga Na Jihar Adawa A Safiyar Yau

    Dec 09, 2016 13:41

    Rahotannin da suke fitowa daga garin madagali na jihar Adamawa a tarayyar sun bayyana cewa boma bomai guda biyu sun tarwatse a cikin wata kasuwa a safiyar yau jumma'a

  • Amurka Ta Bukaci A Gurfanar Da Sojojin Da Suka Aiwatar Da Kisan Da Aka Yiwa Yan Shia A Zaria

    Amurka Ta Bukaci A Gurfanar Da Sojojin Da Suka Aiwatar Da Kisan Da Aka Yiwa Yan Shia A Zaria

    Dec 09, 2016 12:09

    Gwamnatin kasar Amurka ta bukaci a gwamnatin tarayyar Nigeria ta hukunta sojojin da suka kashe yan shia a shekarar bara a birnin Zaria

  • An Sake Dage Shari'ar Da Ake Yi Wa Kanar Dasuki Zuwa 25 Ga Watan Janairun Badi

    An Sake Dage Shari'ar Da Ake Yi Wa Kanar Dasuki Zuwa 25 Ga Watan Janairun Badi

    Dec 07, 2016 13:38

    An sake dage shari'ar da ake yi wa tsohon mai ba wa shugaban kasar Nijeriya shawarar kan harkokin tsaro Kanar Sambo Dasuki (rtd) tare da wasu mukarrabansa bisa zargin sama da fadi kan kudaden sayen makamai da aka waye har zuwa ranar 25 ga watan Janairu na shekara mai kamawa saboda rashin lafiyar daya daga cikin wadanda ake zargin.

  • Gwamnatin Jihar Kaduna A Nigeria Ta Bayyana Kungiyar Harka Islamia A Matsayin Yan Tawaye

    Gwamnatin Jihar Kaduna A Nigeria Ta Bayyana Kungiyar Harka Islamia A Matsayin Yan Tawaye

    Dec 05, 2016 14:49

    Gwamnatin jihar Kaduna a tarayyar Nigeria ta fitta wani rahoto a yau Litinin wanda ya nuna cewa harka Islamiya ta Sheikh Ibrahim El-Zazzaky ta yan tawaye ne

  • Hukumar UNAIDS Ta Yaba Wa Gwamnatin Nijeriya Kan Kokarin Dakile Cutar AIDS

    Hukumar UNAIDS Ta Yaba Wa Gwamnatin Nijeriya Kan Kokarin Dakile Cutar AIDS

    Dec 05, 2016 02:15

    Hukumar kula da cutar AIDS na Majalisar Dinkin Duniya (UNAIDS) ta yaba wa shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya dangane da kaddamar da wani sabon shirin da zai taimaka wajen kara kaimin fada da cutar kanjamau (AIDS) a kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS