Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Kotun Koli A Najeriya: A Saki Sheikh Ibrahim Yakub El-zakzaky Nan Da Kwanaki 45.

    Kotun Koli A Najeriya: A Saki Sheikh Ibrahim Yakub El-zakzaky Nan Da Kwanaki 45.

    Dec 02, 2016 15:26

    A yau juma'a Kotun ta ce a Sakin Sheikh El-Zakzaky Tare Mai Dakinsa, Sannan kuma a biya su wasu kudade

  • Shugaba Buhari Ya Tsara Kasafin Kudin Shekara Ta 2017 Kan Naira Trilion 7.2

    Shugaba Buhari Ya Tsara Kasafin Kudin Shekara Ta 2017 Kan Naira Trilion 7.2

    Dec 01, 2016 12:40

    Shugaba Mohammadu Buhari na tarayyar Nigeria ya tsara kasafin kudi na shekara ta 2017 kan Naira trilion 7.2 wanda ya dara na shekarar da muke ciki da kashi 24%.

  • Soyinka Ya Dawo Nigeria Ya Kuma Yi Watsi Da Takardansa Ta Dankasancin Amurka

    Soyinka Ya Dawo Nigeria Ya Kuma Yi Watsi Da Takardansa Ta Dankasancin Amurka

    Dec 01, 2016 12:14

    Sanennen marubuci, masanin adabain harshen turanci, har'ila yau wanda ya karbi kyautar Nobel kan ayyukansa ya bayyana cewa ya cika alkawarinsa na yin watsi da yan kasancin Amurka idan Donal Trump ya zama shugaban kasar Amurka.

  • Nijeriya, Libya Da Iran Sun Sami Rangwami A Kokarin OPEC Na Daidaita Kasuwar Mai

    Nijeriya, Libya Da Iran Sun Sami Rangwami A Kokarin OPEC Na Daidaita Kasuwar Mai

    Dec 01, 2016 02:54

    Kungiyar kasashen duniya masu arzikin man fetur (OPEC) ta amince da yin rangwami na musamman ga kasashen Nijeriya, Libiya da Iran dangane da yawan man da za su ci gaba da fitarwa a kowace rana a kokarin da kungiyar take yi na rage yawan man da take fitarwa don daidaita farashin man da yayi wani irin gagarumin faduwa cikin watannin bayan nan.

  • Shugaba Buhari Zai Gabatar Da Kasafin Kudi Na Shekara Mai Zuwa Ga Majalisun Dokokin Kasar

    Shugaba Buhari Zai Gabatar Da Kasafin Kudi Na Shekara Mai Zuwa Ga Majalisun Dokokin Kasar

    Nov 29, 2016 07:45

    Shugaban tarayyar Nigeria zai gabatar da kasashen kudi na shekara mai kamawa ga hadin guiwar majalisun dokokin kasar a ranar 6 ga watan Decemba mai kamawa.

  • A Yau Ne Ake Zaben Gwamna A Jihar Ondo Na Tarayyar Nigeria

    A Yau Ne Ake Zaben Gwamna A Jihar Ondo Na Tarayyar Nigeria

    Nov 26, 2016 09:35

    A yau Asabar ne masu zabe a jihar Ondo na tarayyar Nigeria zasu zabi wanda zai cike kujerar gwamnan a jihar cikin yan takara 28 daga jam'iyyu daban daban da suke takaran kujerar a jihar.

  • Sojojin Nijeriya Sun Jaddada Aniyarsu Na Kawo Karshen Barazanar Boko Haram

    Sojojin Nijeriya Sun Jaddada Aniyarsu Na Kawo Karshen Barazanar Boko Haram

    Nov 25, 2016 14:06

    Babban hafsan hafsoshin sojojin Nijeriya Laftanar Janar Yusuf Tukur Buratai ya jaddada aniyar rundunar sojan kasar na fada da kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram domin kawo karshen barazanar da take ci gaba da yi ga tsaro da zaman lafiyan al'ummar kasar.

  • Wani Bom Ya Tashi A Birnin Maiduguri Na Jihar Borno Ya Kuma Kashe Mutane Biyu

    Wani Bom Ya Tashi A Birnin Maiduguri Na Jihar Borno Ya Kuma Kashe Mutane Biyu

    Nov 24, 2016 13:19

    Majiyar jami'an yansanda a birnin Maiduguri babbin birnin Jihar Borno a arewa maso gabacin tarayyar Nigeria ta bayyana cewa an kai hari da bom a wata unguwa a birnin a safiyar yau Alhamis.

  • An kai wa wani Kamfanin mai mallakin kasar Italiya hari a Najeriya

    An kai wa wani Kamfanin mai mallakin kasar Italiya hari a Najeriya

    Nov 23, 2016 14:46

    Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai wa jami'an tsaron wani Kamfanin Man fetur mallakin kasar Italiya hari a kudancin Najeriya.

  • Nijeriya: An bayar Da Belin Mai Shari'a Ngwuta

    Nijeriya: An bayar Da Belin Mai Shari'a Ngwuta

    Nov 21, 2016 14:16

    Wata babbar kotu a birnin Abuja na Najeriya ta bayar da belin mai shari'a Sylvester Ngwuta bayan da ya musanta aikata laifuka da suka hada da halatta kudaden haram da cin hanci.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS