Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram Da Dama A Wani Gumurzu

    Sojojin Nijeriya Sun Kashe 'Yan Boko Haram Da Dama A Wani Gumurzu

    Nov 20, 2016 08:18

    Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya sun bayyana cewar sojojin Nijeriya sun sami nasarar hallaka wani adadi mai yawa na 'yan kungiyar Boko Haram kana wasu da dama kuma sun sami raunuka a wani gumurzu da ya gudana tsakanin bangarori biyun.

  • Fadar Shugaban Nigeria Ta Musanta Cewa Buhari Ya Ba Wa Clinton Dala Miliyan 500

    Fadar Shugaban Nigeria Ta Musanta Cewa Buhari Ya Ba Wa Clinton Dala Miliyan 500

    Nov 19, 2016 07:47

    Fadar shugaban Nigeria ta musanta cewa shugaban kasar Muhammadu Buhari ya ba wa tsohuwar 'yar takarar shugabancin Amurka da ta sha kaye Hillary Clinton taimakon Dala Miliyan 500 a lokacin da take yakin neman zabe.

  • An Zartar Da Hukuncin Kisa A Kan Wani Dan Nijeriya A Singapore

    An Zartar Da Hukuncin Kisa A Kan Wani Dan Nijeriya A Singapore

    Nov 18, 2016 09:46

    Rahotanni daga kasar Singapore sun jiyo mahukuntan kasar suna cewa an zatar da hukuncin kisa a kan wani dan Nijeriya da kuma dan kasar Malaysia saboda samunsu da aka yi da laifin safarar miyagun kwayoyi.

  • 'Yan Sandan Sun Tabbatar Da Mutuwar Mutane 6 A Maiduguri

    'Yan Sandan Sun Tabbatar Da Mutuwar Mutane 6 A Maiduguri

    Nov 18, 2016 07:39

    Rundunar 'yan sandan jihar Borno sun tabbatar da mutuwar mutane 6 sakamakon fashewar wasu tagwayen abubuwa a birnin Maiduguri, babban birnin jihar Bornon Nijeriya.

  • Kotun ICC ta bukaci Gwamnatin Najeriya da ta yi bayyani kan kisan gillar da Sojoji suka yi wa Musulmi a kasar

    Kotun ICC ta bukaci Gwamnatin Najeriya da ta yi bayyani kan kisan gillar da Sojoji suka yi wa Musulmi a kasar

    Nov 17, 2016 14:42

    Kotun ICC ta bukaci Gwamnatin Najeriya da ta yi mata bayyani kan kisan gillar da Sojoji suka yi wa Musulmi shekarar da ta gabata a kasar

  • Wasu 'Yan Bindiga Dadi Sun Kashe Mutane 6 Da Sace Shanu 700 A Niger

    Wasu 'Yan Bindiga Dadi Sun Kashe Mutane 6 Da Sace Shanu 700 A Niger

    Nov 17, 2016 07:49

    Rahotanni daga Nijeriya sun bayyaan cewar wasu mutane 6 sun rasa rayukansu kana wasu daruruwan shanu kuma sun bace sakamakon wani harin da barayin shanu suka kai gundumar Kukoki da ke karamar hukumar Shiroro, na jihar Nija da ke arewacin Nijeriyan.

  • Boko Haram Ta Sake Kashe Wani Kwamandan Sojin Najeriya

    Boko Haram Ta Sake Kashe Wani Kwamandan Sojin Najeriya

    Nov 15, 2016 14:53

    Rahotanni dake cin karo da juna a Najeriya na cewa Wa kungiyar Boko Haram ta sake hallaka wani Laftanar Kanal na rundunar sojin kasar.

  • Adadin Mutanan da suka yi shahada sanadiyar harin da 'yan sandar Kano sun kaiwa Masu tattaki ya karu.

    Adadin Mutanan da suka yi shahada sanadiyar harin da 'yan sandar Kano sun kaiwa Masu tattaki ya karu.

    Nov 15, 2016 02:24

    Adadin Mutanan da suka yi shahada sanadiyar buda wuta da 'yan sandar Kano suka yi a kan 'yan uwa musulmi almajiran shekh Ibrahim Elzakzaky ya karu

  • Adadin Mutanan da suka yi shahada sanadiyar harin da 'yan sandar Kano sun kaiwa Masu tattaki ya karu.

    Adadin Mutanan da suka yi shahada sanadiyar harin da 'yan sandar Kano sun kaiwa Masu tattaki ya karu.

    Nov 15, 2016 02:21

    Adadin Mutanan da suka yi shahada sanadiyar buda wuta da 'yan sandar Kano suka yi a kan 'yan uwa musulmi almajiran shekh Ibrahim Elzakzaky ya karu

  • Hukumar NCC Mai Kula Da Kamfanonin Wayoyin Sadarwa A Nigeria Ta Yi Barazanar Ladabtar A Wasu Kamfanonin Wayoyi A Kasar

    Hukumar NCC Mai Kula Da Kamfanonin Wayoyin Sadarwa A Nigeria Ta Yi Barazanar Ladabtar A Wasu Kamfanonin Wayoyi A Kasar

    Nov 14, 2016 13:30

    Hukumar NCC mai kula da kamfanonin wayoyin sadarwa a Nigeria ta yi barazanar ladabtar da wasu kamfanin Sadarwa wadanda suka hada da manya manyan kamfanoni guda hudu wato MTN, Glo, Etisalat Airtel, da kuma wasu idan sun ci gaba da bude kafar aiko da sakon SMS wanda mutane basa so.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS