Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • An hallaka Mayakan Boko haram da dama a jihar Borno

    An hallaka Mayakan Boko haram da dama a jihar Borno

    Nov 06, 2016 07:40

    Mayakan boko haram da dama ne suka hallaka yayin gumurzu tsakanin su da Sojojin Najeriya a jihar Borno dake shiyar arewa maso gabashin kasar

  • Najeriya : An Sake Samun Wata 'Yar Chibok

    Najeriya : An Sake Samun Wata 'Yar Chibok

    Nov 05, 2016 14:05

    Rundinar sojin Najeriya ta sanar da sake samun daya daga cikin 'yan matan sakadaren Chibok da kungiyar boko haram ta sace yau sama da shekara biyu.

  • An Gurfanar Da Jami'an Kotun Kolin Nigeria Ukku Kan Karkatar Da Naira Billion 2.2 A Gaban Kotu

    An Gurfanar Da Jami'an Kotun Kolin Nigeria Ukku Kan Karkatar Da Naira Billion 2.2 A Gaban Kotu

    Nov 04, 2016 05:10

    Jami'an kolin kolin Nigeria sun bayyana cewa an gurfanar da manya manyan jami'an kotun ukku a gaban kotu kan karkatar da kudade Naira billion 2.2 a gaban kotu.

  • An Dakatar Da Alkalai 7 Da Ake Zargi Da Rashawa Da Cin Hanci A Nijeriya

    An Dakatar Da Alkalai 7 Da Ake Zargi Da Rashawa Da Cin Hanci A Nijeriya

    Nov 04, 2016 02:20

    Hukuma mai kula da da lamurran shari'a a Nijeriya (NJC) ta sanar da dakatar da wasu manyan alkalai 7 daga gudanar da aikinsu na alkalanci biyo bayan zargin da hukumar tsaron farin kaya na kasar (DSS) ta yi musu na karbar rashawa da cin hanci a yayin gudanar da ayyukansu.

  • Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Fara Binciken Zargin Cin Zarafin 'Yan Gudun Hijira

    Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Fara Binciken Zargin Cin Zarafin 'Yan Gudun Hijira

    Nov 04, 2016 02:19

    Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta sanar da cewa babban Sufeto Janar na 'yan sandan kasar Ibrahim Idris ya kafa wani kwamitin bincike na musamman don binciko zargin da ake yi na cin zarafi da yin lalata da 'yan gudun hijiran da rikicin Boko Haram ya tarwatsa da kuma raba su da muhallinsu.

  • Shugaba Buhari ya gana da shugabannin Niger Delta

    Shugaba Buhari ya gana da shugabannin Niger Delta

    Nov 02, 2016 02:09

    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da shugabannin yankin Niger Delta, da nufin kawo karshen hare-haren masu tada kayar baya kan bututan mai a yankin.

  • Majalisar Dattijan Nigeriya Ta Yi Watsi Da Bukatar Shugaban Kasar Na Ciwo Bashin Kudi Dalar Amurka Kimanin Billion 30

    Majalisar Dattijan Nigeriya Ta Yi Watsi Da Bukatar Shugaban Kasar Na Ciwo Bashin Kudi Dalar Amurka Kimanin Billion 30

    Nov 01, 2016 12:10

    Majalisar Dattijan Nigeriya ta ki amincewa da bukatar shugaban kasar Muhammadu Bukhari na neman amince masa ya ciwo bashin tsabar kudi dalar Amurka kimanin bilayan 30 domin gudanar da muhimman ayyukan gina kasa.

  • Kungiyar Niger Dalter Avengers Ta Yi Barazanar Ci Gaba Da Kai Hare Hare A Kudancin Nigeria

    Kungiyar Niger Dalter Avengers Ta Yi Barazanar Ci Gaba Da Kai Hare Hare A Kudancin Nigeria

    Nov 01, 2016 07:41

    Tsagerun Niger Dalter a tarayyar Nigeria sun bada sanarwan cewa zasu ci gaba da kai hare haren kan bututan mai a yankin idan shugaba Buhari ya ci gaba da shirinsa na yakarsu.

  • Zargin Cin Zarafin 'Yan Gudun Hijira Boko Haram

    Zargin Cin Zarafin 'Yan Gudun Hijira Boko Haram

    Nov 01, 2016 02:35

    A wannan Litinin ce kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa (HRW) ta zargi wasu jami'an gwamnatin Nigeria da yin lalata da 'yan matan da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu, ta hanyar yi musu fyade da yaudararsu don yin lalata da su.

  • Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Mutuwar Sojoji 5 A Harin Boko Haram

    Rundunar Sojin Nijeriya Ta Sanar Da Mutuwar Sojoji 5 A Harin Boko Haram

    Oct 31, 2016 01:55

    Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa wasu sojojin kasar su 5 sun rasa rayukansu kana wasu 19 kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin kwanton bauna da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram suka kai musu a kudancin jihar Borno.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS