Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Wasu 'Yan Kunan Bakin Wake Sun Kashe Mutane A Jihar Bornon  Nigeriya

    Wasu 'Yan Kunan Bakin Wake Sun Kashe Mutane A Jihar Bornon Nigeriya

    Oct 29, 2016 09:46

    Wasu 'yan kunan bakin wake mata biyu sun tarwatsa kansu a kusa da sansanin 'yan gudun hijiran Bakassi da ke gefe garin Maiduguri fadar mulkin jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya.

  • An sako daruruwan yara daga hanun jami'an tsaron Najeriya

    An sako daruruwan yara daga hanun jami'an tsaron Najeriya

    Oct 29, 2016 02:18

    Daraktan Asusun yara na MDD UNICEF dake kula da yammaci gami da tsakiyar Afirka ya sanar da sakin daruruwan yara daga hanun jami'an tsaron Najeriya.

  • Niger Delta Avengers Ta Ci Gaba Da Tarwatsa Manyan Butatan Mai Da Gas

    Niger Delta Avengers Ta Ci Gaba Da Tarwatsa Manyan Butatan Mai Da Gas

    Oct 26, 2016 13:17

    Kungiyar tsagerun yankin Niger Delta da ke dauke da makamai ta NDA ta sanar da ci gaba da tarwatsa manyan butatan mai da iskar gas a yankin.

  • Hukumar EFCC Ta Cafke Tsohon Kakakin Shugaban Kasa Reuben Abati

    Hukumar EFCC Ta Cafke Tsohon Kakakin Shugaban Kasa Reuben Abati

    Oct 25, 2016 09:12

    Hukumar yaki da cin hanci da rahawa da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa a Najeriya ta ce tana binciken tsohon kakakin shugaban kasa Reuben Abati, bisa zarginsa da hannu a wasu ayyukan na cin hanci da rashawa.

  • Mayakan Boko Haram Sun Kashe Sojoji Da Dama A Najeriya

    Mayakan Boko Haram Sun Kashe Sojoji Da Dama A Najeriya

    Oct 24, 2016 02:06

    Sojojin Nigeria da dama ne suka rasa rayukansu a wani hari wanda mayakan boko Haram suka kai masa.

  • Najeriya : An Tsawaita Shirin Yaki Da Masu Fashin Jiragen Ruwa

    Najeriya : An Tsawaita Shirin Yaki Da Masu Fashin Jiragen Ruwa

    Oct 22, 2016 02:46

     Gwamnatin Najeriya ta sanar da kara wa'adin watanni 3 na farautar bata gari dake fashin manyan jiragen ruwa a tekunan kasar.

  • Kamfanin MTN A Nigeria Ta Fitarda Kudade Masu Yawa Daga Kasar Ta Barauniyar Hanya

    Kamfanin MTN A Nigeria Ta Fitarda Kudade Masu Yawa Daga Kasar Ta Barauniyar Hanya

    Oct 20, 2016 12:38

    Wani sanato daga mazabar jihar Osun ta tsakiya ya bayyanawa majalisar dattawan Nigeria kan cewa Kamfanin MTN ta wayar tafi da gidanka ya fitar da makodan kudade daga kasar ta barauniyar hanya.

  • Buhari Ya Sake Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Dawo Da Sauran 'Yan Matan Chibok Gida

    Buhari Ya Sake Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Na Dawo Da Sauran 'Yan Matan Chibok Gida

    Oct 19, 2016 13:35

    Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya sake jaddada aniyar gwamnatinta ta kwatowa da kuma dawo da sauran 'yan matan makarantar Chibok da 'yan kungiyar Boko Haram suka sace su daga makarantarsu da ke garin Chibok din a jihar Borno sama da shekaru biyun da suka gabata.

  • Mayakan Boko Haram sun kaiwa Sojojin Najeriya Hari a Jihar Borno

    Mayakan Boko Haram sun kaiwa Sojojin Najeriya Hari a Jihar Borno

    Oct 19, 2016 03:01

    An yi musayar wuta tsakanin mayakan kungiyar boko haram da Sojojin Najeriya a jihar Borno dake shiyar arewa maso gabashin kasar

  • Komitin Bawa Shugaban Kasa Shawara Kan Cin Hanci Da Rashawa Ya Bukaci A Dakatar Da Alkalan Da Ake Tuhuma

    Komitin Bawa Shugaban Kasa Shawara Kan Cin Hanci Da Rashawa Ya Bukaci A Dakatar Da Alkalan Da Ake Tuhuma

    Oct 18, 2016 02:53

    Komiti mai bawa shugaban tarayyar Nigeria shawara kan yaki da cin hanci da rashawa ta bukaci a dakatar da alkalan da ake tuhuma da cin hanci da rashawa daga aiki.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS