-
Boko Haram Na Shirye Ta Tattauna Da Gwamnati Kan Sake Karin 'Yan Matan Chibok
Oct 17, 2016 02:16'Yan kwanaki bayan sako 'yan matan makarantar Chibok su 21 da kungiyar Boko Haram ta yi, gwamnatin Nijeriya ta sanar da cewa wani bangare na kungiyar sun sanar da aniyarsu ta ci gaba da tattaunawa da gwamnatin don sako karin wasu 'yan matan su 83 daga cikin sama da 200 da suka sace sama da shekaru biyu da suka gabata.
-
Jami'an Tsaron Nigeria Sun Bada Labarin Kubutar Da Wani Injinia Dan Kasar Romania Daga Hannun Yan Bindiga
Oct 14, 2016 13:55Jami'an yansanda a yankin Niger Dalter na kudancin Nigeria sun bada sanarwan kubuar da wani injinian gine gine dan kasar Ronamia wanda yan bindiga suka sace shi a ranar litinin da ta gabata
-
Ana Murnar Sakin 'Yan Matan Chibok 21
Oct 14, 2016 02:28Sako 'yan matan Chibok 21 cikin 219 da kungiyar Boko Haram ta sace fiye da shekaru biyu da suka gabata ya zowa mutane bazata tare da rashin bayani akan yadda suka fito.
-
Boko Haram Sun Sako Wasu 'Yan Matan Chibok 21 Da Suke Rike Da Su
Oct 13, 2016 14:11Gwamnatin Nijeriya ta sanar da cewa an saki wasu 'yan matan Chibok su 21 daga cikin sama da 217 da ke hannun 'yan kungiyar Boko Haram da suka sace su sama da shekaru biyu da suka gabata.
-
Najeriya / Ashura : Mutane Akallah 10 Sukayi Shahada
Oct 12, 2016 14:17Rahotanni daga Najeriya na cewa akallah mutane 10 ne suka rasa rayukansu, kana wasu sama da 50 suka raunana a yayin da jami'an tsaro suka farmawa mabiya mazahabar shi'a dake gudanar da tarurukansu na juyayin Ashura.
-
Tashin Bam a garin Maiduguri na jihar Borno
Oct 12, 2016 07:29Rahotanni dake fitowa daga birnin Maiduguri na jihar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya na cewa mutane da dama sun rasa rayukansu sanadiyar tashin wasu bama bamai a safiyar wannan Laraba.
-
Gwamnatin Amurca Ta Bada Dalar Amurka Miliyon 92.7 Don Tallafawa Yaki Da Talauci A Tarayyar Nigeria.
Oct 12, 2016 01:56Gwamnatin kasar Amurka ta bada sanarwan bada kudade dalar Amurca miliyon 92.7 don tallafawa gwamnatin kasar tarayyar Nigeria wajen yaki da talauci a kasar.
-
Hukumar DSS A Nigeria Ta Sallami Alkalai 7 Da Ta Tsare A Makon Da Ya Gabata A Kan Beli
Oct 11, 2016 06:30Hukumar DSS ta yansandan ciki a nigeria ta sallami alakalai 7 da ta tsare a makon da ya gabata a kan beli
-
DSS Sun Ba Da Belin Dukkanin Alkalan Da Suka Kama Bisa Zargin Rashawa
Oct 11, 2016 01:57Hukumar 'yan sandan farin kaya ta Nijeriya (DSS) ta sanar da ba da belin dukkanin alkalan da ta kama a ranakun Juma'a da Asabar din da suka gabata bisa zargin rashawa da cin hanci amma za su ci gaba da kawo kansu wa hukumar don ci gaba da bincike.
-
Hukumar DSS Tana Binciken Wasu Karin Manya Manyan Alkamai 8 Kan Cin Hanci Da Rashawa
Oct 10, 2016 08:18Hukumar DSS a tarayar Nigeria tana binciken wasu manya manyan alkalai 8 kan cin hanci da rashawa, a yayin da take tsare da wasu 7 da ta kama a makon da ya gabata.