Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • 'Yan Uwa Musulmi Sun gudanar da zangar zangar Lumana a Najeriya

    'Yan Uwa Musulmi Sun gudanar da zangar zangar Lumana a Najeriya

    Oct 09, 2016 14:18

    Dariruwan 'yan uwan musulmi mabiya mazhabar Shi'a, almajiran shekh Elzakzaky sun gudanar da zanga-zangar Lumana domin nuna adawa da matakin da Gwamnatin Jihar Kaduna ta dauka na hanasu gudanar da aikace-aikacen su.

  • Jami'an Tsaro A Nigeria Sun Kwace Dalar Amurka 800,000 Daga Hannun Manya Manyan Alkalai

    Jami'an Tsaro A Nigeria Sun Kwace Dalar Amurka 800,000 Daga Hannun Manya Manyan Alkalai

    Oct 09, 2016 07:13

    Jami'an tsaro a tarayyar Nigeria sun bada sanarwan cewa sun kwace dalar Amurka 800,000 daga hannun manya manyan alkalai a kasar a wani sumamen da suka kai gidansa a cikin yan kwanakin da suka gabata.

  • Hukumar Custms A Nigeria Tana Goyon Bayan Hana Shigo Da Shinkafa A Shekara ta 2017

    Hukumar Custms A Nigeria Tana Goyon Bayan Hana Shigo Da Shinkafa A Shekara ta 2017

    Oct 09, 2016 07:12

    Hukumar Customs a Nigeria ta bayyana cewa tana goyon bayan a hana shigo da shinkafa kwatakwata a shekara ta 2017 mai kamawa.

  • Sojojin Nijeriya Sun Hallaka Wasu Mata 'Yan Ta'adda Su 2 Kusa Da Sansaninsu A Gwoza

    Sojojin Nijeriya Sun Hallaka Wasu Mata 'Yan Ta'adda Su 2 Kusa Da Sansaninsu A Gwoza

    Oct 07, 2016 14:56

    Rundunar sojin Nijeriya sun sanar da kashe wasu 'yan mata masu kunar bakin wake a lokacin da suka yi kokarin kai hari kan wani sansanin sojin da ke gwarin Gwoza, na jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriyan a jiya Alhamis.

  • Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Haramta Ayyukan Kungiyar Harkar Musulunci A Jihar

    Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Haramta Ayyukan Kungiyar Harkar Musulunci A Jihar

    Oct 07, 2016 14:54

    Rahotanni daga Nijeriya sun bayyana cewar gwamnatin Jihar Kaduna da ke arewacin kasar ta haramta dukkanin ayyukan kungiyar harkar Musulunci a Nijeriya karkashin jagorancin Sheikh Ibrahim El-Zakzaky.

  • Sojojin Nigeria Sun Hana Wani Dan Kunan Bakin Wake Shiga Tsakaninsu

    Sojojin Nigeria Sun Hana Wani Dan Kunan Bakin Wake Shiga Tsakaninsu

    Oct 06, 2016 13:30

    Sojojin Nigeria a birnin Maiduguri na jihar Borno sun sami nasarar hana wani dan kunan bakin waki shiga tsakaninsu a safiyar yau Alhamis.

  • Gwamnatin Nijeriya Ta Sanar Da Shirin Mayar Da ‘Yan Gudun Hijira Gidajensu

    Gwamnatin Nijeriya Ta Sanar Da Shirin Mayar Da ‘Yan Gudun Hijira Gidajensu

    Oct 06, 2016 07:28

    Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa ta gama shirin da ya kamata wajen fara mai da ‘yan gudun hijirar da suka gudu daga gidajensu sakamakon rikicin Boko Haram zuwa gidaje da garuruwansu.

  • Buhari Yayi Umurnin Sai Da Jirage 2  Na Fadar Shugaban Kasa  Don

    Buhari Yayi Umurnin Sai Da Jirage 2 Na Fadar Shugaban Kasa Don "Rage Hasarar Da Ake Yi"

    Oct 05, 2016 07:28

    Gwamnatin Nijeriya ta tallata jirage biyu daga cikin rukunan jiragen da suke fadar shugaban kasar a kokarin da gwamnatin ta ke yi na rage irin hasara da barnar kudin da ake yi wajen kula da jiragen.

  • Najeriya ta shigar da kara a kan wasu kamfanoni man fetur

    Najeriya ta shigar da kara a kan wasu kamfanoni man fetur

    Oct 03, 2016 02:17

    Gwamnatin Najeriya ta kai karan wasu kamfanonin Man fetur na kasa da kasa da suke hako da Man fetur ba kan ka'ida ba a cikin kasar

  • Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirin ta na kalu balantar tsagerun Niger-Delta a kudancin kasar

    Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirin ta na kalu balantar tsagerun Niger-Delta a kudancin kasar

    Oct 01, 2016 14:25

    Shugaban Najeriya ya bayyana shirin Gwamnatin sa na kalubalantar rashin tsaro a yankin Niger-Delta dake kudancin kasar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS