Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • UNICEF Ya Kara Yawan Tallafin Da Zai Baiwa Najeriya

    UNICEF Ya Kara Yawan Tallafin Da Zai Baiwa Najeriya

    Sep 30, 2016 06:37

    Asusun tallafawa kananan yara na MDD (UNICEF) ya bayyana cewa, ya kara yawan kudaden agajin jin kai da zai samar a Najeriya, daga dala miliyan 55 zuwa dala miliyan 115.

  • Jam'iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Edo A Nijeriya

    Jam'iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Edo A Nijeriya

    Sep 29, 2016 14:34

    Hukumar zabe mai zaman kanta ta Nijeriya (INEC) ta sanar da dan takarar jam'iyyar APC mai mulkin kasar, Godwin Obaseki, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Edo da ke yankin Kudu Maso Kudu na kasar da aka gudanar a jiya Laraba.

  • Najeriya Ta Nuna Fatanta Na Ganin An Cimma Matsaya A Taron Opec  Na Kasar Aljeriya.

    Najeriya Ta Nuna Fatanta Na Ganin An Cimma Matsaya A Taron Opec Na Kasar Aljeriya.

    Sep 28, 2016 03:45

    Ministan Man Fetur na Najeriya Ya bayyana gamsuwa da taron kungiyar kasashe masu arzikin man fetur a Aljeriya.

  • An karyata labarin raunana shugaban kungiyar Boko Haram

    An karyata labarin raunana shugaban kungiyar Boko Haram

    Sep 25, 2016 14:53

    Kungiyar Boko Haram ta fitar da wani sabon hoton bidiyo, a inda sa Shugaban kungiyar Abubakar Shekau ya karyata sojojin Najeriya cewa sun raunata shi.

  • Tsagerun Niger-Delta sun galgadin Gwamnatin Najeriya

    Tsagerun Niger-Delta sun galgadin Gwamnatin Najeriya

    Sep 25, 2016 14:53

    Tsagerun Niger-Delta sun bayyana cewa na da 'yan kwanaki masu zuwa za su kaddamar da munanan hare-hare kan kamfanonin Man na kasashen waje a yankunan kudancin Najeriya

  • Mayakan Bakasi A Jihar Rivers Ta Nigeria Sun Kashe Sojojin Gwamnati Biyu

    Mayakan Bakasi A Jihar Rivers Ta Nigeria Sun Kashe Sojojin Gwamnati Biyu

    Sep 24, 2016 14:40

    Sojojin Nigeria biyu ne suka mutu a wani harin da ake zaton mayakan Niger Dalter ne suka kai masu a safiyar yau Asabar a karamar hukumar Bakasi na jihar Rivers.

  • Sojojin Nijeriya Sun Hallaka 'Yan Boko Haram 15 A Wani Gumurzu A Borno

    Sojojin Nijeriya Sun Hallaka 'Yan Boko Haram 15 A Wani Gumurzu A Borno

    Sep 23, 2016 14:11

    Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa dakarunta sun sami nasarar hallaka 'yan kungiyar Boko Haram su 15, sannan ta rasa wasu sojoji biyu a wani harin da 'yan Boko Haram din suka kai wa wani sansanin sojojin a jihar Borno.

  • Ci gaba da zanga-zangar neman sakin Elzakzaky a Najeriya

    Ci gaba da zanga-zangar neman sakin Elzakzaky a Najeriya

    Sep 23, 2016 02:20

    'Yan Uwa musulmi a Najeriya na ci gaba da zanga-zangar lumana ta neman a saki shekh Ibrahim Yakubu Elzakzaky

  • Buhari: Sojojin Nijeriya Na Samun Gagarumar Ci Gaba A Fada Da Boko Haram

    Buhari: Sojojin Nijeriya Na Samun Gagarumar Ci Gaba A Fada Da Boko Haram

    Sep 21, 2016 08:35

    Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewar sojojin kasar suna ci gaba da samun gagarumar nasarar a fadar da suke yi da kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram.

  • A kwato Garin Malam Fatori daga hannun Boko Haram

    A kwato Garin Malam Fatori daga hannun Boko Haram

    Sep 21, 2016 02:56

    Rundunar hadin gwiwa a yankin tafkin Chadi sun kwato garin Malam Fatori a arewacin jihar Borno daga hannun mayakan Boko Haram

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS