-
Mafarauta Sun Sha Alwashin Kamo Shekau In An Ba Su Dama
Sep 20, 2016 04:52Kungiyar mafarauta ta Nijeriya ta sanar da cewa memebobinta a shirye suke su shiga dajin Sambisa da kuma kamo shugaban kungiyar 'yan ta'addan nan ta Boko Haram Abubakar Shekau da ransa matukar aka ba su izinin hakan.
-
Kungiyar Boko Haram ta kai Coci a Najeriya
Sep 19, 2016 13:13Akalla Mutane takwas suka rasu sanadiyar harin ba zata da mayakan Boko Haram suka kai a Cocin Kwamjilari, na jihar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya
-
Shugaban Nigeria Ya Isa New York Domin Halartar Taron Babban Zauren MDD Na 71
Sep 18, 2016 13:32Shugaban kasar Nigeria Mohammadu Buhari ya isa birnin New York na kasar Amurka don halattar taron babban zauren majalisar na 71.
-
Gwamnatin Nigeria Ta Tabbatar Da Cewa Kokarinta Na Musayar Yan Matan Chibok Bai Kai Ga Nasara Ba
Sep 18, 2016 13:01Gwamnatin tarayyar Nigeria ta tabbatar da cewa kokarin da tayi na musayar yan mata yan makarantar Chibok daga hannun boko haram bai kai ga nasara ba.
-
Ci gaba da Muzahara ta goyon bayan Shekh Elzakzaky
Sep 17, 2016 01:20Mabiya mazhabar Shi'a a Najeriya na ci gaba da zanga-zangar Lumana ta neman a saki Shekh Ibrahim Elzakzaky
-
Tsohon Gwamnan Katsina Ya Ce Zai Kare Kansa Kan Tuhumar Barnata Kudin Jihar
Sep 16, 2016 02:03Tsohon gwamnan jihar Katsina a tarayyar Nigeria Alhaji Ibrahim Shema ya ce a shirye yake ya kare kansa kan tuhumar lalata dukiyar jihar da yayin.
-
An Hallaka Kwamandodin Boko Haram 4 A jihar Yobe
Sep 15, 2016 11:36Majiyar tsaron Najeriya ta sanar da hallaka Kwamandodin boko haram 4 a kauyen Djourou na jihar Yobe dake shiyar arewa maso gabashin kasar
-
'Yan Wasan Nigeria A Gasar Paralympics Na Ci Gaba Da Samun Nasarori
Sep 15, 2016 01:23Rahotanni daga birnin Rio de Janeira na kasar Brazil na nuni da cewa tawagar 'yan wasan Nijeriya a gasar Olympics ta nakasassu da ake gudanar a kasar Brazil din suna ci gaba da nuna bajinta inda ya zuwa yanzu suka lashe lambar zinare ta guda ta 8 da kuma azurfa ta tagulla guda uku.
-
Sojojin Nijeriya Sun Mayar Da Martani Ga Sabon Faifan Bidiyon Boko Haram
Sep 15, 2016 01:22Hedkwatar Tsaro ta Nijeriya ta bayyana barazanar da kungiyar Boko Haram ta yi ga shugaban kasar Muhammadu Buhari a matsayin wani wasan yara tana mai cewa sabon faifan bidiyon sallar Idi da kungiyar ta fitar a dajin Sambisa wani shure-shure ne wanda ba zai hana su mutuwa ba.
-
Boko Haram Ta Ce Zata Cafke Shugaban Najeriya
Sep 14, 2016 06:23A wani sabon faifan bidiyo data fitar kungiyar Boko Haram ta ce za ta cafke shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.