-
Obama: Diplomasiyya Ita Ce Hanyar Da Ta Dace Ta Magance Rikicin Koriya
Oct 06, 2017 05:24Tsohon shugaban kasar Amurka Barack Obama ya bayyana cewar: Diplmasiyya ba wai amfani da karfin soji ba, ita ce hanyar da ta fi dacewa wajen magance rikicin tsibirin Koriya da ya kunno kai.
-
Obama Ya Yi Allah Wadai Da Nuna Wariyar Launin Fata A Amurka
Aug 13, 2017 11:45Tsohon shugaban kasar Amurka Barak Obama ya yi Allah wadai da matakin nuna wariyar naunin fata da ke ci gaba da daukan sabon salo a jihar Virginia na kasar.
-
Hukumar FBI Ta Musanta Zargin Trump Na Cewa Obama Yayi Wa Wayarsa Kutse
Mar 21, 2017 05:23Shugaban Hukumar Binciken Laifukan na Amurka (FBI), James Comey yayi watsi da zargin da shugaban kasar Donald Trump yayi na cewa tsohon shugaban Amurka Barack Obama yana masa kutse cikin wayarsa kamar yadda kuma ya ce suna gudanar da bincike kan yiyuwar tasirin da ake zargin Rasha ta yi cikin zaben shugaban kasar da ya gudana a watan Nuwamban bara.
-
Obama Ya Gargadi Shugaban Amurka Mai Jiran Gado Donald Trump
Jan 20, 2017 11:05Shugaban Amurka mai barin gado Barack Obama ya ja gargadin shugaban Amurkan mai jiran gadon Donald Truimp da cewa koda ya sauka daga mulkin to fa ba zai yi shiru ba idan har Mr. Trump yayi kokarin dagula lamurra a Amurkan.
-
Obama Yayi Watsi Zargin Juya Wa Yahudawa Baya Da Ake Masa
Jan 10, 2017 17:03Shugaban kasar Amurka Barack Obama yayi watsi da zargin da wasu 'yan jam'iyyar Republican ta kasar da kuma firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu suke masa na juya wa yahudawa baya, ind ya ce hakan wata farfaganda ce kawai da nufin bata masa suna.
-
Trump Ya Zargi Obama Da Yin Kafar Angulu A Shirin Mika Masa Mulki
Dec 29, 2016 06:59Zababben shugaban kasar Amurka mai jiran gado Donald Trump ya zargi shugaban kasar mai barin gado Barack Obama, da kawo tarnaki a shirye-shiryen mika masa mulkin Amurka.
-
Barak Obama Ya Yi Furuci Da Rashin Yiyuwar Murkushe 'Yan Kungiyar Taliban A Afganistan
Dec 08, 2016 05:47Shugaban kasar Amurka ya yi furuci da cewa: Sojojin Amurka ba zasu iya murkushe 'yan ta'addan kungiyar Taliban da ke kasar Afganistan ba.
-
Obama: Ya Kamata Isra'ila Ta San Ba Za Ta Ci Gaba Da Mamaye Yankunan Palastinawa Har Abada Ba
Sep 21, 2016 12:04Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya bayyana cewar ya kamata haramtacciyar kasar Isra'ila ta san cewa ba za ta ci gaba da mamaye yankunan Palastinawa har abada ba don haka ya kamata ta yi sulhu da Palastinawan.
-
Barack Obama: Musulmi Ba 'Yan Ta'adda Ba Ne
Jun 15, 2016 05:52Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya caccaki dan takarar shugabancin kasar karkashin jam'iyyar Republican Donald Trump, dangane da kamalansa a kan harin Orlando.
-
Shugabannin Kasashen Duniya Sun Nuna Damuwarsu Kan "Ta'addancin Nukiliya"
Apr 02, 2016 03:50Shugabannin duniya mahalarta taron duniya akan nukiliya da aka gudanar a birnin Washington na Amurka sun bayyana damuwarsu da yiyuwar amfani da makaman nukiliya wajen ayyukan ta'addanci.