-
Imran Khan Ya Yi Rantsuwar Zama Firayi Ministan Kasar Pakistan
Aug 20, 2018 03:27Imran Khan ya yi rantsuwar kama aiki a matsayin sabon Firayi ministan kasar Pakistan, bayan da jam'iyyarsa ta lashe zaben 'yan majalisar da aka gudanar a cikin watan Yulin da ya gabata.
-
Jam'iyyar Imran Khan A Pakisatan Tana Gaba A Zaben Kasar
Jul 26, 2018 12:03Sakamakon zaben da aka gudanar a kasar Pakistan ya nuna cewa jam'iyyar tsohon dan wasan criket na kasar Imran Khan ita ce a gaba a dai dai lokacin da sakamakon zaben ya ci gaba da fitowa.
-
Harin IS Ya Kashe Mutum 30 A Yayin Zaben Pakistan
Jul 25, 2018 11:05Rahotannin daga Pakistan na cewa mutane a kalla talatin ne suka rasa rayukansu, kana wasu 30 kuma na daban suka raunana a wani harin kunar bakin wake da aka kai a kusa da wata runfar zabe dake lardin Qetta a kudu maso yammacin kasar.
-
Pakistan: Harin Bam Ya Kashe Mutane 85 A Wani Gangamin Siyasa
Jul 13, 2018 18:22Rahotanni daga kasar Pakistan sun ce akalla mutane 85 sun rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai a kan wani gangamin zabe a yankin Balochestan.
-
Iran Da Pakistan Sun Cimma yarjejeniyar Bin Tsarin Harajin Kaya Ta Yanar Gizo
Jul 11, 2018 15:56An fara aiwatar da yarjejeniyar da Iran da Pakistan suka rattaba wa hannu a kwanakin baya, ta yin aiki da hanyoyi na yanar gizo a kan batun fito a kan iyakokin kasashen biyu, da kuma sauran tsare-tsare da suka danganci harajin kayayyaki.
-
Pakistan: Kotu Ta Yanke Hukuncin Daurin Shekaru 10 A Kan Nawaz Sharif
Jul 06, 2018 17:34Kotun birnin Islam abad ta yanke hukuncin daurin shekaru 10 a kan tsohon firayi ministan kasar da aka tumbuke Nawaz Shafif bisa zargin sa da laifin halasta kudin haram.
-
Amurka Na Kara Matsin Lamba Akan Kasar Pakistan
Jun 30, 2018 11:07Jakadiyar Amurka a MDD Nikki Haley ta ce kasarta tana kara matsin lamba akan kasar Pakistan
-
An Hallaka Shugaban Kungiyar Taliban Ta Kasar Pakistan A Wani Harin Da Aka Kai Masa
Jun 15, 2018 15:19Ma'aikatar tsaron kasar Afghanistan ta sanar da cewa an hallaka shugaban kungiyar Taliban na kasar Pakistan Mullah Fazlullah a wani harin da aka sojojin Amurka da na Afghanistan suka kai masa ta sama a kan iyakan kasashen kasar ta Pakistan da Afghanistan.
-
Taliban Ta Dauki Nauyin Harin Da Aka Kai A Kabul
Mar 17, 2018 19:26Kungiyar Taliban ta dauki alhakin harin bama-baman da aka kaddamar a birnin kabul fadar mulkin kasar Afghanistan.
-
Bayanan Ministan Tsaron Kasar Pakistan Dangane Da Yerjejeniyar Tsaro Tsakanin Kasarsa Da Saudia
Feb 18, 2018 14:01Ministan harkokin wajen kasar Pakisatan Khuran Dasgir-Khan ya tabbatar da cewa akwai yerjejeniyar tsaro tsakanin kasar Pakisatn da kasashen kudancin Asia da dama, daga cikin har da kasar Saudia.