-
Gaza : Sojojin Isra'ila Sun Kashe Palasdinawa 5
Apr 06, 2018 17:02Rahotanni daga zirin Gaza na cewa, Palasdinawa 5 ne sukayi shahada sakamakon harbin bindiga da sojojin yahudawan mamaya na sahayoniya suka masu a ci gaba da zanga zangar da suke kan iyakar yankin da Is'ra'ila.
-
Palastinawa Biyu Sun Yi Shahada A yayin Zanga-zangar Zirin Gaza
Apr 06, 2018 06:27Dakarun HK Isra'ila sun bindige Palastinawa 2 har lahira a yayin zanga-zangar da suka gudanar jiya Alhamis a yankin zirin Gaza.
-
Kungiyoyin Palastinawa Na Ci Gaba Da Allah Wadai Da Kalaman Bin Salman
Apr 05, 2018 10:41Kungiyoyi da 'yan siyasan Palastinawa da sauran kasashen larabawa na ci gaba da yin Allah wadai da kuma tofin Allah tsine ga kalaman Yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad Bn Salman na amincewa da kafa daular yahudawa a kasar Palastinu.
-
Zarif: Iran Za Ta Ci Gaba Da Mara Baya Ga Al'ummar Palastine
Apr 04, 2018 05:48Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, ko da wasa Iran ba za ta taba ja fa baya ba a wajen bayar da gudnmawa da taimako ga al'ummar Palastine.
-
Gaza : Masar Da Jordan Sun Yi Kira Da A Kare Hakkin Palasdinawa
Apr 02, 2018 10:56Ministocin harkokin wajen kasashen Masar da Jordan sun yi Allah wadai da sojojin yahudawan mamaya na Isra'ila, bisa harbe wasu masu zanga-zanga lumana na Palasdinawa har lahira a zirin Gaza.
-
Masar Ta Bukaci Bude Binciken Kasa Da Kasa Kan Kisan Gillar Da Ake Yi Wa Palasdinawa
Apr 01, 2018 19:05Ministan harkokin wajen kasar Masar ya bukaci Kwamitin Kolin Kula da Kare Hakkin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya da ya hanzarta bude bincike a Palasdinu.
-
Amurka Ta Bai Wa HKK Damar Ci Gaba Da Kashe Palasdinawa.
Apr 01, 2018 06:37Amurka Ta Bai Wa HKK Damar Ci Gaba Da Kashe Palasdinawa.
-
IRGC: Iran Ba Za Ta Yi Kasa A Gwiwa Wajen Taimakon Al'ummar Palastinu Ba
Apr 01, 2018 05:08Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun yi kakkausar suka da hare-haren wuce gona da iri na baya-bayan nan da haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai wa al'ummar Gaza, suna masu shan alwashin ci gaba da goyon bayan al'ummar Palastinu har sai sun kwato hakkokinsu.
-
Majalisun Kasashen Duniya Sun Yi Watsi Da Wata Bukatar Isra’ila Kan Iran
Mar 27, 2018 17:18Haramtacciyar kasar Isra’ila ta gabatar da wata bukata a gaban taron majalisun kasashe duniya kan a yi Allawadai da Iran amma aka yi watsi da wannan daftarin kudirin.
-
Kotun 'Isra'ila' Ta Daure, Ahed Tamimi, Watanni 8 A Gidan Yari
Mar 22, 2018 05:19Wata kotun haramtacciyar kasar Isra'ila ta yanke hukumcin daurin watanni 8 a gidan yari wa Ahed Tamimi, budurwar nan Bapalastiniya wacce aka dauki hotonta tana mari da kuma bugu wani sojan 'Isra'ilan' a Yammacin Kogin Jordan.