-
Isma'ila Haniyyah Ya Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai Wa Rami Hamdallah
Mar 14, 2018 19:15Shugaban bangaren siyasa na kungiyar Hamas Ya yi Allah wadai da harin da aka kai wa piraministan Palasdinawa a yankin Gaza a jiya Talata.
-
Mahmoud Abbas Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Amince Da Kasar Palasdinu
Feb 21, 2018 05:54Shugaban Palasdinawa Mahmoud Abbas, ya yi kira ga kwamitin sulhun MDD da ya kira taron kasa da kasa wanda zai kai ga amincewa da kasar Palasdinu bisa yarjejeniyar kan iyaka ta shekarar 1967 da aka shata.
-
Abbas Abu Mazin Ya Dora Wa Birtaniya Alhakin DUkkanin Abin Yake Faruwa A Palasdinu
Feb 20, 2018 19:01Shugaban na Palasdinawa ya ce; Alkawalin Balfour da Birtaniya ta yi shi ne tushen abin da yake faruwa da al'ummar Palasdinu da kuma mamaya
-
Palasdinu: Nakiya Ta Tashi Da Motar Sojojin Sahayoniya A Garin Jericho
Feb 14, 2018 19:04Majiyar Palasdinawa ta ce nakiyar da aka dasa a gefen hanya ta tashi da motar sojan haramtacciyar kasar Isra'ila a yankin Magnadhas.
-
Firayi Ministan Indiya Ya Ziyarci Palastinu
Feb 11, 2018 03:44A wani ran gadi da ya kaddamar da yankin gabas ta tsakiya, firayi ministan Indiya, Narendra Modi, ya ziyarci yankunan Palastinawa, wacce ita ce irinta ta farko ta wani shugaban gwamnatin Indiya a wannan yankin.
-
Masar Ta Amince Wa Kasar Qatar Shigar Da Kayakin Agaji Zuwa Yankin Gaza
Feb 08, 2018 06:50A karon farko tun lokacin da da Masar ta katse dangantakar diblomasiyya da kasar Qatar, ta amince a shigar da tallafin kasar zuwa yankin Gaza.
-
Bapalasdine Na Biyu Ya Yi Shahada A Cikin Sa'oi 24
Feb 07, 2018 12:28Da safiyar yau laraba ne sojojin Sahayoniya su ka harbe wani matashin Bapalasdine a arewacin al-Khalil da ke yammacin kogin jordan.
-
Firayi Ministan India Zai Ziyarci Yankunan Palasdinawa
Feb 05, 2018 17:14Firayi Ministan India, Narendra Modi, zai kai wata zoyara a yankunan Palasdinawa a wani ran gadi da zai kaddamar a yankin gabas ta tsakiya.
-
Isma'ila Haniyyah: Muna Ci Gaba Da Riko Da Tafarkin Gwgawarmaya
Feb 03, 2018 18:59Shugaban bangaren siyasa na kungiyar Hamas Isma'ila Haniyyah ya ce; Kungiyar ba za ta taba sauya matsayarta akan gwagwamaryama ba saboda wani mataki da gwamnatin Amurka ta dauka
-
Palasdinu: Daya Daga Cikin Mayakan "Izzuddin Kassam Ya Yi Shahada
Feb 01, 2018 06:58Kungiyar Hamas ce ta sanar da shahadar daya daga cikin mayakan Izzuddin Kassam wannda reshenta ne na soja.