-
Palasdinu: Wani Matashin Bapalasdine Ya Yi Shahada A Yammacin Kogin Jordan
Jan 30, 2018 19:00Ma'aikatar lafiya ta Palasdinu ce ta sanar da shahadar Haitham Abu Na'im dan shekaur 16 bayan da 'yan sahayoniya suka harbe shi.
-
Palastine: Mahmud Abbas Ya Bukaci Kasashen Afrika Su Taimawaka Palasdinawa
Jan 29, 2018 11:48Shugaba Mahmud Abbas na gwamnatin Palasdinawa ya bukaci kasashen Afrika su taimaka don ganin an kawo karshen rigimar Palasdinawa da Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Palasdinu: Sojojin Sahayoniya Sun Kame Matasan Palasdinawa 3 A Yammacin Kogin Jordan
Jan 28, 2018 08:33A jiya da dare ne sojojin na haramtacciyar Kasar Isra'ila su ka kutsa garin Jenin inda su ka yi awon gaba da matasan palasdinawa 3
-
Kwamitin Tsaron MDD Zai Yi Zama Kan Palastinu
Jan 25, 2018 06:25Mataimakin ministan harakokin wajen Palastinu ya sanar da taron gaggauwa na kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya da zai tattauna kan batun Palastinu.
-
Gwamnatin Kasar Faransa Ta Bukaci Tarayyar Turai Ta Kara Karfafa Dangantakanta Da Palasdinawa
Jan 22, 2018 19:12Ministan harkokin wajen kasar Faransa ya bukaci kasashen turai su kara karfafa dangantaka da Palasdinawa.
-
Abass Na Neman EU Ta Amince Da Cin Gashin Kan Palasdinu
Jan 22, 2018 11:15Shugaba Mahmud Abbas na shirin gabatar da wata bukata ga Kungiyar Tarayar Turai ta neman amincewa da Falasdinu mai cin gashin kanta.
-
Shugaban Kungiyar Hamas Ta Jinjinawa Iran Kan Goyon Bayan Da Take Ba Palastinawa
Jan 18, 2018 18:58Shugaban kungiyar HAMAS wacce take gwagwarmaya da haramtacciyar gwamnatin Isra'ila da makami, Isma'il Haniya ya rubutawa jagoran juyin juya halin musulunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei wasika inda yake yabawa kasar Iran da irin goyon bayan da take bawa al-ummar Palasdinu.
-
An Fara Taron Shugabanin Majalisu Na Kasashen Musulmi A Nan Birnin Tehran.
Jan 16, 2018 12:20A safiyar wannan Talata ce aka fara taron shugabanin Majalisu na kasashen musulmi tare da halartar shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rauhani da Shugaban Majalisar dokokin kasar Ali Larijani a nan birnin Tehran.
-
Sa'ib Uraikat Ya Ce Matakin Da Shugaban Amurka Ya Dauka Kan Qudus Zai Kara Rikici A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Jan 09, 2018 06:30Babban jami'i mai shiga tsakani a kungiyar fafatukar 'yanto Palasdinu ta PLO ya bayyana cewa: Matakin da shugaban kasar Amurka ya dauka kan birnin Qudus lamari ne da zai kara bullar watan rikici da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya.
-
Gwamnatin Kasar Tunisia Tana Goyon Bayan Al-ummar Palasdinu
Dec 26, 2017 19:17Ministan harkokin wajen kasar Tunisia ya bayyana cewa gwamnatin kasarsa ba za ta taba rabuwa da al-ummar Palasdinu ba.