-
Jami'an Tsaron HKI Sun Jikata Palasdinwa 4 A Yankin Yamma Da Kogin Jordan
Dec 26, 2017 19:07Palasdinawa 4 ne jami'an tsaron HKI suka jiwa rauni a fafatawarsu da Palasdinawa a yankin Yamma da Kogin Jordn a yau Talata.
-
Hukumar Palasdinawa Ta Yi Allah Wadai Da Ci Gaba Da Mamaye Yankunan Al'ummarta
Dec 25, 2017 06:36Ma'aikatar harkokin wajen hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ta yi tofin Allah tsine kan ci gaba da mamaye yankunan Palasdinawa da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi.
-
Ministan Harkokin Wajen Palasdinu Ya Bayyana Cewa Gwamnatin Amurka Ta Sha Kashi A MDD
Dec 23, 2017 18:21Ministan harkokin wajen hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ya bayyana cewa: Al'ummar Palasdinu sun samu gagarumar nasara a kan bakar siyasar Amurka a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya.
-
Tsohon Jami'in Tarayyar Turai Ya Bukaci A Amince Da Palasdinu A Matsayin Kasa.
Dec 20, 2017 19:05Javier Solana wanda tsohon babban jami'in harkokin wajen tarayyar turai ne, ya yi suka da kakkausar murya akan matsayar shugaban kasar Amurka dangane da birnin Kudus
-
Shuwagabannin Majalisun Dokokin Kasashen Iran, Iraqi Da Mali Sun Jaddada Goyon Bayansu Ga Palasdinu
Dec 18, 2017 19:12Shuwagabannin majalisun dokokin kasashen Iran, Iraqi da kuma Mali sun kara jaddada matsayinsu na goyon bayan kasar Palasdinu da kuma birnin Qudus a matsayin babban birnin kasar.
-
Palasdinu: An Kai Hari Da Makaman Roka A Matsugunan 'Yan Share Wuri Zauna
Dec 18, 2017 06:46kafafen watsa labarun haramtacciyar kasar Isra'ila sun ce makamin da aka harba shi daga Gaza, ya fada akan matsugunin 'yan share wuri zauna na Nativ Ha'atesrah.
-
Masar: Ziyarar Mike Pence Zuwa Kawo Wa Gabas Ta Tsakiya Yi Wa Palasdinawa Gwalo Ne.
Dec 18, 2017 06:38Jam'iyyun siyasar kasar Masar ne suka bayyana haka a wani bayani da suka fitar dangane da ziyarar da Mike Pence ke shirin kawo wa gabas ta tskiya
-
Palasdinu : Mutum 10 Suka Yi Shahada, Bayan Matakin Trump Kan Qudus
Dec 17, 2017 11:11Hukumomin kiwon lafiya a Palasdinu sun sanar da cewa, mutane a kalla goma ne suka yi shahada, kana wasu kimanin 2,000 suka ji raunuka a ci gaba da zanga-zangar tir da matakin shugaba Trump na Amurka kan Qudus.
-
Al'ummar Masar Zasu Kai Karar Fira Ministan Kasar Kan Hana Zanga-Zangar Goyon Bayan Palasdinu
Dec 15, 2017 12:18Al'ummar Masar karkashin jagorancin 'yan adawar kasar zasu kai karar fira ministan kasar kotu domin kalubalantarsa kan hana al'ummar kasar gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga al'ummar Palasdinu da birnin Qudus.
-
Hamas : Babu Kasar Isra'ila Ballantana Ta Mallaki Qudus A Matsayin Babban Birni
Dec 14, 2017 19:23Shugaban kungiyar Hamas wacce take gwagwarmaya da makami da HKI ya bayyana cewa babu kasar Isaraela ballantana ta maida birnin Qudus a matsayin babban birninta.