-
Sakatare Janar Na Kungiyar OIC Ya Bukaci Duniya Da Ta Amince Da Kasar Palastinu
Dec 13, 2017 18:10Sakatare janar na Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi (OIC) ya bukaci kasashen Duniya da su amince da kasar Palastinu a hukumance
-
Kungiyar Jihadul-Islami Ta Yi Kiran Da A Yi Zanga-zangar Mutane Miliyan 2 A Ranar Juma'a Mai Zuwa
Dec 12, 2017 19:02A yau ne kungiyar ta Jihadul-Islami ta fitar da sanarwar gayyatar dukkanin Paladinawa da su fito kwansu da kwarkwatarsu a ranar Juma'a mai zuwa, domin kare birnin Kudus da masallacinsa.
-
Palasdinu: Kungiyar Hamas Ta Amince Da Shawarar Hizbullah Akan Sabbin Dabarun Kalubalantar 'Yan Sahayoniya.
Dec 12, 2017 18:50Jami'in kungiyar Hamas, Isma'ila Ridhwan ne ya bayyana gamsuwarsu da shawarar Sayyid Hassan Nasrallah akan shata dubarun kalubalantar haramtacciyar Kasar Isra'ila.
-
Jumhuriyar Musulunci Ta Iran A Shirye Take Ta Tallafawa Kungiyayi Masu Gwagwarmaya A Palasdinu
Dec 12, 2017 06:29Babban kwamandan dakarun Qudus na dakarun kare juyin juya halin Musulunci a Iran (IRGC) ya bayyana cewa rundunarsa a shirye take ta tallafawa kungiyoyi masu gwagwarmaya da yahudawan Sahyoniya a Palasdinu.
-
Matsayin Qudus : Kwamitin Tsaro Na MDD Ya Juyawa Amurka Baya
Dec 09, 2017 05:54Kwamitin tsaro na MDD ya maida Amurka saniyar ware dangane da matakin shugaba Donald Trump na ayyana Qudus a matsayin babban birnin yahudawan sahayoniya 'yan mamaya na Isra'ila.
-
Matsayin Qudus : Limamin Al-Azhar Ya Soke Ganawarsa Da Mataimakin Trump
Dec 09, 2017 05:53Babban limamin jami'ar Al-Azhar na kasar Masar, Ahmed al-Tayeb, ya soke ganawarsa da mataimakin shugaban Amurka, Mike Pence, a matstayin maida martani kan matakin Trump na ayyana Qudus babban birnin Isra'ila.
-
Isra'ila Ta Kai Hari A Zirin Gaza
Dec 09, 2017 05:53Rundinar sojin Isra'ila ta yi ruwan bama-bamai a yankin zirin Gaza da yahudawa suka mamaye.
-
Yau Jumma'a Ranar Nuna Fushi Ne A Kasar Palasdinu
Dec 08, 2017 11:58Tun daga sanyin safiyar yau jumma'a yankunan da dama a kasar Palasdinu sun zama fagen fama tsakanin Palasdinawa da jami'an tsaron HKI.
-
Martanin Duniya Kan Matakin Trump Na Ayyana Qudus Babban Birnin Isra'ila
Dec 07, 2017 06:03Matakin shugaban Amurka Donald Trump na ayyana Qudus a hukumance babban birnin yahudawan mamaya na Isra'ila na ci gaba da shan suka daga kasashen duniya, in banda mahukuntan yahudawan da suka bayyana matakin a mastayin wani babban abun tarihi.
-
Trump Ya Shaidawa Abbas Cewa Zai Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka A Isra'ila Zuwa Qudus
Dec 05, 2017 16:20A yayin da duniyar musulmi ke ci gaba da nuna damuwa dangane da shirin Amurka na mayar da ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus , Shugaba Donald Trump na Amurka ya shaidawa shugaban Palasdinawa Mahmoud Abass anniyarsa ta daga ofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv Zuwa birnin Qudus.