-
Matsayin Qudus : Trump Ya Kira Abass Ta Wayar Tarho
Dec 05, 2017 16:05A yayin da duniyar musulmi ke ci gaba da nuna damuwa dangane da shirin Amurka na mayar da brinin Qudus fadar gwamnatin yahudawan mamaya na Is'raila, Shugaba Donald Trump ya kira shugaban Palastinawa Mahmoud Abass ta wayar tarho.
-
Shugaban Babban Zauren M.D.D Ya Ce: Al'ummar Palasdinu Suna Cikin Mummunan Kangi A Zirin Gaza
Nov 30, 2017 06:45Shugaban babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya yi furuci da cewa: Al'ummar Palasdinu da ke yankin Zirin Gaza na Palasdinu suna cikin mummunan kangi.
-
Kahlid Mash'al Ya Yi Gargadi Akan Halin ko in kular Larabawa Akan Palasdinu
Nov 23, 2017 06:28Tsohon shugaban kungiyar gwagwarmaya Hamas, ya ce; An shiga wani yanayi da ta kai ga cewa; wasu gwamnatoci basu damuwa da batun palasdinawa
-
Palasdinu: Hamas Ba Za Ta Taba Kwance Damarar Yaki Ba.
Nov 19, 2017 06:43Kungiyar ta Hamas ta ce matukar da akwai mamaya a palasdinu babu yadda za ta kwace makamanta.
-
Iran Ta Jaddada Wajabcin Janyewar Yahudawan Sahayoniya Daga Yankunan Da Suka Mamaye
Nov 08, 2017 06:13Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta jaddada yin kira ga kungiyoyin kasa da kasa kan daukan matakin kawo karshen mamaye yankunan Palasdinawa da yankin tuddan Jolan na kasar Siriya da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke ci gaba da yi.
-
Abbas Abu Mazin Ya Bukaci Birtania Da Ta Gyara Kuskuren Da Ta yi Na Alkawalin Balfour
Nov 02, 2017 11:51Shugaban na Palasdinawa dai ya bayyana haka ne a daidai lokacin da ake ciki shekaru 100 da alkawalin Balfou da Birtaniya ta bai wa yahudawa yankin Palasdinu.
-
Hamas: Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Tana Goyon Bayan Palasdinu
Oct 23, 2017 19:27Jami'i mai kula da alakar waje na kungiyar ta Hamas, Usama Hamdan ya ce Sun Ziyarci Iran ne domin samun goyon bayan kasashen musulmi ne akan sulhun palasdinawa.
-
Palastinu : Babu Mahalukin Da Zai Cilasta Mana Ajiye Makamai_Hamas
Oct 19, 2017 17:06Shugaban kungiyar Hamas na zirin Gaza, Yahya Sinouar, ya bayyana cewa babu wani mahaluki a duniya da zai cilasta masu ajiye makamai ko kuma amuncewa da Isra'ila a matsayin kasa.
-
MDD Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Sulhu Tsakanin Fatah Da Hamas
Oct 13, 2017 04:48Majalisar Dinikin duniya ta yi maraba da yarjejeniyar sulhun da kungiyoyin Fatah da Hamas suka daddale tsakaninsu a kasar Masar.
-
Palasdinawa 5000 Ne Sojojin H.K.Isra'ila Suka Kame Tun Daga Farkon Wannan Shekara
Oct 11, 2017 11:46Cibiyar Kula da Harkokin Palasdinawa da ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila ta bayyana cewa: Tun daga farkon wannan shekara ta 2017 zuwa yanzu kimanin Palasdinawa 5000 ne gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kama.