-
Marocco Ta Bukaci Kungiyoyin Kasa Da Kasa Da Su Kawo Karshen Ta'addancin Isra'ila
Sep 13, 2017 08:30Ministan harakokin wajen Maracco ya ce ya zama wajibi kungiyoyin kasa da kasa su kawo karshen ta'addancin da haramtacciyar kasar Isra'ila ke aiwatarwa a kan al'ummar Palastinu.
-
Alkawarin Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ga Al'ummar Palasdinu
Aug 31, 2017 04:54A ganawarsa da iyalan mutanen da ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila a yammacin ranar Talatar da ta gabata a garin Ramallah na Palasdinu: Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya yi alkawarin cewa: Majalisar Dinkin Duniya zata dauki matakan kawo karshen irin azaba da tarin matsalolin da al'ummar Palasdinu suke ciki.
-
Palasdinu: Asibitocin Yankin Gaza Na Cikin Mawuyacin Hali.
Aug 20, 2017 18:13Ma'aikatar kiwon lafiya ta Palasdinu ta ce; Yankin Gaza ya shiga cikin matsananci hali.
-
Palasdinawa Sun Yi Tir Da Shirin H.K Isra'ila Na Gina Sabbin Matsugunai
Aug 05, 2017 05:36Palasdinawa sun yi Allah wadai da shirin mahukuntan yahudawan mamaya na H.K Isra'ila na gina sabbin matsugunan a yammacin kogin Jordan.
-
Dariruwan Palastinawa Sun Gudanar Da Sallar Juma'a A Masallacin Aksa.
Aug 04, 2017 19:01Bayan kwashe makuni uku na hana gudanar da sallar juma'a a masallacin Aksa, a wannan juma'a dariruwan Palastinawa sun gudanar da salla cikin yanayi na tsaro.
-
Amurka Zata Yanke Tallafin Kudaden Da Take Bawa Palasdinawa A Shekara-Shekara
Aug 04, 2017 05:53Wani komiti a majalisar dattawan kasar Amurka mai membobi 21 ya amince da bukatar gwamnatin Amurka ta dakatar da tallafin kudaden da take bawa gwamnatin jeka-na yika ta Palasdinawa na dalar Amurka miliyon $300 a ko wace shekara, don abinda suka kira ana biyansu ne don suyi yi kisa.
-
Zarif: Muna Fatan Taron Kasashen Musulmi A Istanbul Ya Haifar Da Da Mai Ido
Aug 03, 2017 17:28Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad zarif ya bayyana cewa, yana fatan zaman da kasashen msuulmi suka gudanar a birnin Istanbul na kasar Turkiya Palastinu ya haifar da da mai ido.
-
Kasashen Musulmi Sunyi Tir Da Halin Tsokana Na H.K. Isra'ila
Aug 01, 2017 17:13Wakilan kasashen musulmi 57 na kungiyar OIC da suka taru yau a birnin Satambul na Turkiyya sunyi tir da abunda suka kira tsokana na yahudawan mamaya na Isra'ila a masallacin Al'Aqsa dake birnin Qudus.
-
Sallar Juma'a A Masallacin Kudus Cikin Zaman Dar-dar
Jul 28, 2017 04:03Bayan shafe kwanaki 15 na kaucewa sallah a cikin masallacin Kudus, ana sa ran Palasdinawa zasu gudanar da Sallar Juma'a a harabar masallacin.
-
Wani Kirista Ya Shiga Sahun Sallah A Quds Domin Nuna Goyon Baya Ga Musulmi
Jul 25, 2017 12:55Wani mabiyin addinin kirista ya shiga cikin sahun salla tare da musulmi a wajen masallacin Aqsa, bayan da jami'an tsaron yahudawan suka hana musulmi shiga cikin masallacin domin yin salla.